Za ka ga waÉ—ansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.
Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.
Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne.
Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.
-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)
@Szakzakyoffice
#unity
#AyyamFatimiyya
#PrayForPalestine
#OurMartysOurHeroes
22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
25/12/2024

0 Comments
0 Shares
0 Reviews