• Shahid Haamid! Mun tunawa da kai a duk ranar haihuwar Amirul Mu'minin, don kai ma a rana irin wannan aka haife ka. Yau shekara 34 cur da haihuwar ka. Duk da cewa ka bar mu da jikinka shekaru goma sha ɗaya da suka gabata mun san cewa, kai da ƴan'uwanka, kuna nan rayayyu a wajen Ubangijinku; kuna cin arzikin Sa.

    Muna tunawa da ku kullum a zukatanmu da addu'o'inmu.

    Shahid Haamid 13 Rajab 1412 - 28th Ramadan 1435.

    @SzakzakyOffice
    #Rajabkareem
    #LabbaikaYaAli
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    13/Rajab/1446
    13/01/2025
    Shahid Haamid! Mun tunawa da kai a duk ranar haihuwar Amirul Mu'minin, don kai ma a rana irin wannan aka haife ka. Yau shekara 34 cur da haihuwar ka. Duk da cewa ka bar mu da jikinka shekaru goma sha ɗaya da suka gabata mun san cewa, kai da ƴan'uwanka, kuna nan rayayyu a wajen Ubangijinku; kuna cin arzikin Sa. Muna tunawa da ku kullum a zukatanmu da addu'o'inmu. Shahid Haamid 13 Rajab 1412 - 28th Ramadan 1435. @SzakzakyOffice #Rajabkareem #LabbaikaYaAli #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 13/Rajab/1446 13/01/2025
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.

    Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.

    Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne.

    Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.

    -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)

    @Szakzakyoffice
    #unity
    #AyyamFatimiyya
    #PrayForPalestine
    #OurMartysOurHeroes
    22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    25/12/2024
    Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne. Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu. Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne. Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini. -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) @Szakzakyoffice #unity #AyyamFatimiyya #PrayForPalestine #OurMartysOurHeroes 22/Jimada Ath-Thaniyah/1446 25/12/2024

  • Condolence Message

    Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others.

    The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024

    Hausa:

    Saƙon Ta'aziyya

    Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu.

    Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024
    Condolence Message Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others. The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024 Hausa: Saƙon Ta'aziyya Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu. Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • AL-HADITH:

    عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها.

    — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi...

    — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi.

    — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”.

    An ciro daga:

    -------------
    مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71

    #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية

    #PrayForLebanon
    #PrayForPalestine
    #03_12_2024M.
    @SheikhYakubYahyaKatsiba
    AL-HADITH: عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها. — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi... — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi. — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”. An ciro daga: ------------- مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71 #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية #PrayForLebanon #PrayForPalestine #03_12_2024M. @SheikhYakubYahyaKatsiba
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You