Dedicated my life in serving the Prophet Muhammad sallallahu alaihi wa Aalihi's Progeny (Ahlul Bayt)
-
-
-
-
-
-
-
Class of 1998
-
-
-
-
Recent Updates
-
Mutumcin Sahabbai subi Ahl-bayt (As), mutumcin ka a wurin mu ka girmama Ahl-bayt (As).
Haka Allah ya ce ba ra'ayin mu bane.Mutumcin Sahabbai subi Ahl-bayt (As), mutumcin ka a wurin mu ka girmama Ahl-bayt (As). Haka Allah ya ce ba ra'ayin mu bane.0 Comments 0 Shares 0 ReviewsPlease log in to like, share and comment! -
Good morning everyone,
We are pleased to announce that certificates for the first assessment exams, held on November 21, 2024, after the training, are now available.
To collect your certificate, please follow these steps:
- If your name starts with letters AB-AB (e.g., Abba, Abbas, Abubakar Abdulkareem), check the folder labeled "AB-AB".
- If your name starts with letters US-ZU (e.g., Usman, Victoria, Waziri, Yahya, Yakubu, Yusuf, Zachariah, Zubaida, Zurkallaini), check the folder labeled "US-ZU".
If you scored 40 marks and above but cannot find your certificate, please share your scores and full name with me today between 12pm-3pm. This will enable us to follow up on your certificate.
Thank you for your participation and cooperation.
Best regards,
Engr. Yushau Aliyu, MNSE
For:
Na'Iya Technology Solutions LimitedGood morning everyone, We are pleased to announce that certificates for the first assessment exams, held on November 21, 2024, after the training, are now available. To collect your certificate, please follow these steps: - If your name starts with letters AB-AB (e.g., Abba, Abbas, Abubakar Abdulkareem), check the folder labeled "AB-AB". - If your name starts with letters US-ZU (e.g., Usman, Victoria, Waziri, Yahya, Yakubu, Yusuf, Zachariah, Zubaida, Zurkallaini), check the folder labeled "US-ZU". If you scored 40 marks and above but cannot find your certificate, please share your scores and full name with me today between 12pm-3pm. This will enable us to follow up on your certificate. Thank you for your participation and cooperation. Best regards, Engr. Yushau Aliyu, MNSE For: Na'Iya Technology Solutions Limited0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
Barkan mu da Dare!
Har yanzu baku yi bacci baBarkan mu da Dare! Har yanzu baku yi bacci ba0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama
Nasiha Daga Jamila Ibrahim
Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa.
Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i.
Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta.
Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai.
Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba.
Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne.
Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña.
Allah Ya kare mu baki daya.Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama Nasiha Daga Jamila Ibrahim Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa. Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i. Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta. Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai. Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba. Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne. Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña. Allah Ya kare mu baki daya.0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
"Sanda mijin Samha ya sake ta lokacin ba ta da abin mallakar maza ne? Ko kuma sannan ba ta samu lakanin mallake maza ba? Mallakar namiji a titi aikin banza ne tun da bai mallaku ya aureki ba." Martanin 'yar gwagwarmaya Hafsat Ahmad Jingau ga jaruma Samha M. Inuwa
"Sanda mijin Samha ya sake ta lokacin ba ta da abin mallakar maza ne? Ko kuma sannan ba ta samu lakanin mallake maza ba? Mallakar namiji a titi aikin banza ne tun da bai mallaku ya aureki ba." Martanin 'yar gwagwarmaya Hafsat Ahmad Jingau ga jaruma Samha M. Inuwa0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
We are farming as a family, all together in the field, planting organically. Teaching my son hard skills is a responsibility I take very seriously. I am fully aware that my time with these boys is limited, whether I am alive or not.
"Train up a child in the way he should go, and when he is old, he will not depart from it."We are farming as a family, all together in the field, planting organically. Teaching my son hard skills is a responsibility I take very seriously. I am fully aware that my time with these boys is limited, whether I am alive or not. "Train up a child in the way he should go, and when he is old, he will not depart from it." -
After enjoying being a Pro, how life will be when it expired?After enjoying being a Pro, how life will be when it expired?0 Comments 0 Shares 0 Reviews
-
Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko
Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.
Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar.
Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina.
A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi.
Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan.
Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.
Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar. Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina. A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi. Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan. Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
Daga Ƙarshe Matashi Mai Sana'ar Sayar Da Ruwa A Wulbaro Ya Zama Jami'in Dan Sanda
Matashin mai suna Na'Ali Gwarzo ɗan ƙaramar hukumar Gwarzo dake jihar Kano, ya zama jami'in ɗan sanda sakamakon jajircewarsa bayan sana'ar sayar da ruwa da yake turawa a wulbaro.
Wanne fata za ku yi masa?
Daga Ƙarshe Matashi Mai Sana'ar Sayar Da Ruwa A Wulbaro Ya Zama Jami'in Dan Sanda Matashin mai suna Na'Ali Gwarzo ɗan ƙaramar hukumar Gwarzo dake jihar Kano, ya zama jami'in ɗan sanda sakamakon jajircewarsa bayan sana'ar sayar da ruwa da yake turawa a wulbaro. Wanne fata za ku yi masa?0 Comments 0 Shares 0 Reviews -
Ina maku fatan alkhairi,
Allah yasa mu kwana lafiaIna maku fatan alkhairi, Allah yasa mu kwana lafia0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Stories
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored