Sponsored

@abbasbadamasi
261 Posts
101 Photos
6 Videos
Lives in Katsina state
From Kankara
Male
03/04/2000
-
Da Dumi-Dumi
Kotun kolin Najeriya ta soke zaben kananan hukumomin jihar Rivers da aka yi a watan Oktobar 2024. Kotun ta kuma bukaci Babban Bankin Najeriya ya dakatar da tura wa kananan hukumomin jihar kudadensuDa Dumi-Dumi Kotun kolin Najeriya ta soke zaben kananan hukumomin jihar Rivers da aka yi a watan Oktobar 2024. Kotun ta kuma bukaci Babban Bankin Najeriya ya dakatar da tura wa kananan hukumomin jihar kudadensu0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
-
Narasa Meyasa Duk Sanda Naɗau Kuɗi Nabawa Mace Sai Nayi 2days Banada Ko SisiNarasa Meyasa Duk Sanda Naɗau Kuɗi Nabawa Mace Sai Nayi 2days Banada Ko Sisi 💔😭0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
-
Data 1GB N750
Bulo Inchi 6 naira N360
Zabi ya rage gareka matashi
Data 1GB N750 Bulo Inchi 6 naira N360 Zabi ya rage gareka matashi🤗🤗 🤔0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
YANZU YANZU: Kotu ta bayar da Belin Farfesa Yusuf Usman a yau Alhamis.YANZU YANZU: Kotu ta bayar da Belin Farfesa Yusuf Usman a yau Alhamis.0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
-
Wasu alƙaluman hukumar ƙididdiga ta NBS sun nuna yadda tattalin arziƙin Najeriya ya samu haɓaka a watanni 4 na ƙarshen shekarar 2024, mafi ƙololuwa da aka gani cikin shekaru 3 da suka gabata.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/BRg1.fWasu alƙaluman hukumar ƙididdiga ta NBS sun nuna yadda tattalin arziƙin Najeriya ya samu haɓaka a watanni 4 na ƙarshen shekarar 2024, mafi ƙololuwa da aka gani cikin shekaru 3 da suka gabata. Ƙarin bayani: https://rfi.my/BRg1.f0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
A ƙasashe daban daban, idan mutane suka gamu da larurar Ji, ko Gani, ko kuma karaya, abu na farko da suke yi shi ne ganin likita domin sama wa kansu lafiya.
Sai dai a Najeriya, ɗabi’ar fakewa da rashin lafiyar domin rungumar barace-barace na neman zama ruwan dare game duniya a sassan ƙasar, la’akari da yadda wasu suka mayar da hanyar ta samun kuɗaɗe.
Me kuke ganin ke haifar da wannan matsala, kuma wacce shawara za ku bayar ta yadda za a magance ta?
Muna dakon ra’ayoyinku a lambarmu ta whatsapp ko shafinmu na facebook.A ƙasashe daban daban, idan mutane suka gamu da larurar Ji, ko Gani, ko kuma karaya, abu na farko da suke yi shi ne ganin likita domin sama wa kansu lafiya. Sai dai a Najeriya, ɗabi’ar fakewa da rashin lafiyar domin rungumar barace-barace na neman zama ruwan dare game duniya a sassan ƙasar, la’akari da yadda wasu suka mayar da hanyar ta samun kuɗaɗe. Me kuke ganin ke haifar da wannan matsala, kuma wacce shawara za ku bayar ta yadda za a magance ta? Muna dakon ra’ayoyinku a lambarmu ta whatsapp ko shafinmu na facebook.0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
Ya kamata a yabawa tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar bisa yadda ya jagoranci gyara tattalin arzikin Najeriya a lokacin Obasanjo -inji Nasir El-Rufai
Me zaku ce ?Ya kamata a yabawa tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar bisa yadda ya jagoranci gyara tattalin arzikin Najeriya a lokacin Obasanjo -inji Nasir El-Rufai Me zaku ce ?0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
Tace dani wai kudin anko
ashe itace amaryar
Kuma duk wacce taimin dariya
Allah kaban ita amadadin tah
By mg squareTace dani wai kudin anko👗 ashe itace amaryar 👰 Kuma duk wacce taimin dariya😂 Allah kaban ita amadadin tah💝😳😏 By mg square0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews -
Kungiyar AES ta kasashen Nijar Mali da Burkina Faso ta fidda sabuwar tutar kungiyar a hukumanceKungiyar AES ta kasashen Nijar Mali da Burkina Faso ta fidda sabuwar tutar kungiyar a hukumance0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Stories