Condolence Message
Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others.
The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured.
@SzakzakyOffice
#Stempede
#PrayForPalestine
#OurMartyrsOurHeroes
19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
21/12/2024
Hausa:
SaΖon Ta'aziyya
Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu.
Jagora (H) na miΖa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waΙanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauΖin gaggawa ga waΙanda suka samu raunuka.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews