Za ka ga wa蓷ansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.
Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a 茩asar nan sun ha蓷a mu rigingimu da juna. Su ha蓷a mu rigimar kudu da arewa, wa蓷annan a ce ko 拼an arewa ne, 拼an kudu suna muku kaza, ku kuma 拼an kudu ne, a ce 拼an arewa suna muku kaza, 拼an kudu su dinga antayo wa 拼an arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu 茒anfodiyo (R). Su kuma 拼an arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.
Sannan kuma 拼an Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da wa蓷ansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi fa蓷a. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan 茩abilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su 茩abila ne.
Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa 茩asa ce, kuma 茩asar nan ta ha蓷a da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.
-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)
@Szakzakyoffice
#unity
#AyyamFatimiyya
#PrayForPalestine
#OurMartysOurHeroes
22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
25/12/2024