• Shahid Haamid! Mun tunawa da kai a duk ranar haihuwar Amirul Mu'minin, don kai ma a rana irin wannan aka haife ka. Yau shekara 34 cur da haihuwar ka. Duk da cewa ka bar mu da jikinka shekaru goma sha ɗaya da suka gabata mun san cewa, kai da ƴan'uwanka, kuna nan rayayyu a wajen Ubangijinku; kuna cin arzikin Sa.

    Muna tunawa da ku kullum a zukatanmu da addu'o'inmu.

    Shahid Haamid 13 Rajab 1412 - 28th Ramadan 1435.

    @SzakzakyOffice
    #Rajabkareem
    #LabbaikaYaAli
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    13/Rajab/1446
    13/01/2025
    Shahid Haamid! Mun tunawa da kai a duk ranar haihuwar Amirul Mu'minin, don kai ma a rana irin wannan aka haife ka. Yau shekara 34 cur da haihuwar ka. Duk da cewa ka bar mu da jikinka shekaru goma sha ɗaya da suka gabata mun san cewa, kai da ƴan'uwanka, kuna nan rayayyu a wajen Ubangijinku; kuna cin arzikin Sa. Muna tunawa da ku kullum a zukatanmu da addu'o'inmu. Shahid Haamid 13 Rajab 1412 - 28th Ramadan 1435. @SzakzakyOffice #Rajabkareem #LabbaikaYaAli #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 13/Rajab/1446 13/01/2025
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Condolence Message

    Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others.

    The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024

    Hausa:

    Saƙon Ta'aziyya

    Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu.

    Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024
    Condolence Message Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others. The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024 Hausa: Saƙon Ta'aziyya Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu. Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You