Sponsored
  • Mun aika da wani makami mai linzami birnin Tel Aviv, wanda ya tilastawa mazauna yankin mutum miliyan 2 rugawa zuwa neman mafaka - In ji Babban Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah, Sheikh Naim Qassem, "Allah ya ƙara masa nisan kwana"

    https://x.com/IranHausa/status/1856357793361445216?t=HlIxoFULH74wS6TVj2kIrw&s=19
    Mun aika da wani makami mai linzami birnin Tel Aviv, wanda ya tilastawa mazauna yankin mutum miliyan 2 rugawa zuwa neman mafaka - In ji Babban Sakatare Janar na kungiyar Hizbullah, Sheikh Naim Qassem, "Allah ya ƙara masa nisan kwana" https://x.com/IranHausa/status/1856357793361445216?t=HlIxoFULH74wS6TVj2kIrw&s=19
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • ‘YAN KASA DA HUKUMA: A cikin shirin na wannan makon mun duba zaman doya da manja daya kunno kai tsakanin al’umar garin Ashaka da kewaye a jihar Gombe ta arewa maso gabashin Najeriya, wadanda ke karbar bakuncin katafaren kamfanin sarrafa Siminti na Ashaka fiye da shekaru 40 da suka shude.

    Shiga shafin a saurari cikakken shirin.
    - BBC Hausa
    ‘YAN KASA DA HUKUMA: A cikin shirin na wannan makon mun duba zaman doya da manja daya kunno kai tsakanin al’umar garin Ashaka da kewaye a jihar Gombe ta arewa maso gabashin Najeriya, wadanda ke karbar bakuncin katafaren kamfanin sarrafa Siminti na Ashaka fiye da shekaru 40 da suka shude. Shiga shafin a saurari cikakken shirin. - BBC Hausa
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Sojojin Sama Sun Lalata Makaman ‘Yan Ta’adda, Sun Kashe Masu Yawa A Kebbi Da Zamfara
    https://hausa.leadership.ng/sojojin-sama-sun-lalata-makaman-yan-taadda-sun-kashe-masu-yawa-a-kebbi-da-zamfara/
    Sojojin Sama Sun Lalata Makaman ‘Yan Ta’adda, Sun Kashe Masu Yawa A Kebbi Da Zamfara https://hausa.leadership.ng/sojojin-sama-sun-lalata-makaman-yan-taadda-sun-kashe-masu-yawa-a-kebbi-da-zamfara/
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Gwarzo who spoke with BBC Hausa about his dismissal from Tinubu’s cabinet, said: “I was surprised because I wasn’t found guilty of any wrongdoing or poor performance. And I was a minister of state with the senior minister who handles a large chunk of the ministry’s activities.
    Gwarzo who spoke with BBC Hausa about his dismissal from Tinubu’s cabinet, said: “I was surprised because I wasn’t found guilty of any wrongdoing or poor performance. And I was a minister of state with the senior minister who handles a large chunk of the ministry’s activities.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • An Yi Wa ‘Yar Shekara 2 Fyaɗe Har Ta Mutu A Bauchi

    https://hausa.leadership.ng/an-yi-wa-yar-shekara-2-fya%c9%97e-har-ta-mutu-a-bauchi/
    An Yi Wa ‘Yar Shekara 2 Fyaɗe Har Ta Mutu A Bauchi https://hausa.leadership.ng/an-yi-wa-yar-shekara-2-fya%c9%97e-har-ta-mutu-a-bauchi/
    HAUSA.LEADERSHIP.NG
    An Yi Wa ‘Yar Shekara 2 Fyaɗe Har Ta Mutu A Bauchi
    Wata yarinya ƙarama ‘yar shekara biyu aka samu rahoton cewa, an yi mata fyaɗe har ta rigamu gidan gaskiya, kana ya jefar da gangar jikinta a gefen wani masallaci a ƙaramar hukumar Ningi da ke jihar Bauchi. A wata sanarwar da kakakin ‘yansandan jihar Bauchi (PPRO) Sufuritandan Ɗansa, Ahmed Mohammed Wakil ya fitar a ranar Talata, ya ce, tawagar ‘yansanda sun isa wurin da aka samu rahoton faruwar lamarin domin nemo bayanin abun da ya faru da kuma bincike. Ya ce: “A ranar 5 ga watan Nuwamban 2024, an kai rahoton ga caji ofis ɗin ‘yansanda da ke Ningi inda aka taras da gangar jikin wata yarinya ‘yar shekara biyu amma ba ta motsi sam-sam a gefen wani masallaci da ke layin Deneva a cikin ƙaramar hukumar Ningi, sai dai alamun zargin an mata fyaɗe sun bayyana.” Ya yi bayanin cewa, an ɗauki gangar jikin yarinyar zuwa babban asibitin Ningi, inda a nan ne likita ya tabbatar da cewa, yarinyar ta gamu da raunuka ne sakamakon keta mata haddi da aka yi wanda har hakan ya yi ajalinta. Kwamishinan ‘yansandan jihar CP Muhammad Auwal Musa ya yi tir da wannan mummunar aika-aikar tare da umartar babban baturen ɗansanda (DPO) na Ningi da ya jagoranci gudanar da bincike na zahiri domin cafko masu hannu a wannan ɗanyen aikin domin tabbatar da sun fuskanci shari’a. Kazalika, ya buƙaci iyaye da masu kula da yara da suke tabbatar da kula da lafiya da tsaron ‘ya’yansu, kana suke daina barinsu suna yawo kwararo-kwararo ba tare da sanya ido ko kula ba. Kuma, ya nemi jama’a da su taimaka da dukkanin bayanin da za su kai ga cafko waɗanda suka aikata wannan mummunan aikin domin ganin an ɗaɗana musu kuɗarsu.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • If you like if another election come, make it a tribal war. Zombie!! As you be Yoruba or Igbo or Hausa, go buy fuel 200 naira na, or enter market go tell person your tribe make things cheap for you. Shey you see how the sufferings no select who to touch.
    If you like if another election come, make it a tribal war. Zombie!! As you be Yoruba or Igbo or Hausa, go buy fuel 200 naira na, or enter market go tell person your tribe make things cheap for you. Shey you see how the sufferings no select who to touch.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • In a 2020 interview with BBC Hausa, Kwajafa expressed disappointment over how SARS had deviated from its original purpose.
    In a 2020 interview with BBC Hausa, Kwajafa expressed disappointment over how SARS had deviated from its original purpose.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Without even waiting for Obi to plead with him, the driver exclaimed in Hausa (as translated by those nearby), Who am I for Obi to beg me and immediately cleared the road, much to everyone’s relief.
    Without even waiting for Obi to plead with him, the driver exclaimed in Hausa (as translated by those nearby), Who am I for Obi to beg me and immediately cleared the road, much to everyone’s relief.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • When Obi got to the driver who spoke in Hausa language and had been crying over his damaged tyre, the man’s mood changed instantly.
    When Obi got to the driver who spoke in Hausa language and had been crying over his damaged tyre, the man’s mood changed instantly.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Old Glover’s Hausa Guard Mosque [Obalende Central Mosque], Obalende, Lagos
    Holy Cross Cathedral — Cradle and seat of the Roman Catholic Mission in Nigeria
    Cathedral Church of Christ — Seat of the Church of Nigeria, Anglican Communion
    Old Glover’s Hausa Guard Mosque [Obalende Central Mosque], Obalende, Lagos Holy Cross Cathedral — Cradle and seat of the Roman Catholic Mission in Nigeria Cathedral Church of Christ — Seat of the Church of Nigeria, Anglican Communion
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored