Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As).
Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi.
#lebanon #iran #iraq #damascus

0 Comments
0 Shares
0 Reviews