Sponsored
  • SYRIA TA SHIGA WALA GIGI

    Syria ta zama mace da ciki a wajen waɗanda suka tunkuɗe Asad, musamman Turkiyya da Qatar Sun rasa sanin ina aka dosa.

    Bayyane ta koma ɓoye. Hatta Amrk batada matsaya kwara ɗaya a kan Sy*ria.

    Mutum biyu ne kaɗai suka san me suke son yi a Syria kuma suka fara shirye-shiryen aikatawa, su ne Haramtacciyar ƙasar Is*ra'il*a da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ɗayansu ne zai mallaki Sy*ria a nan gaba.

    A gajeren Hasashe irin na wanda ke kallon abubuwa daga nesa, wanda ba lallai bane ya zamo daidai, ga dukkan alamu ita Isr*a'ila za ta kafa iko na wacin gadi a Sy*ria kafin daga baya mazajen Kararru su mata zuwa guda. Duka ɗauka za a mata a Syria, ba taf-taf-taf za a tsaya a na yi ba. Amma sai bayan sun gama nasu display ɗin irin na yan wasan Dandali.

    Idan wannan hasashen ya tabbata, to zai zamo kenan a Syria aka fara Damben, kuma a nan ne za a buga final.

    Jolani ƙwararren player ne da Amrk ta yaye a yammacin Iraqi a shekarun baya, kafin. Ya zamo karen Hukumar leken Asiri Turkawa. Yanzu kuma da ya samu iko ya fara bugun Kaki yana bugun taiki. Ga dukkan alamu Turkiyya ta fara hattara da shi, saboda basu gane motsinsa ba. Ba abun mamaki bane a nan gaba Kare ya juya ya ciji masu gidansa. Butulallen Mahalbi zai kiran gasar halbi da wanda ya kowa masa riƙe Baka. Dama dai shi ramin ƙarya ƙurarre ne.

    Mu je zuwa wai Mahaukaci ya hau kura...

    Shamsudeen Hassan Zuru
    SYRIA TA SHIGA WALA GIGI Syria ta zama mace da ciki a wajen waɗanda suka tunkuɗe Asad, musamman Turkiyya da Qatar😀 Sun rasa sanin ina aka dosa. Bayyane ta koma ɓoye. Hatta Amrk batada matsaya kwara ɗaya a kan Sy*ria. Mutum biyu ne kaɗai suka san me suke son yi a Syria kuma suka fara shirye-shiryen aikatawa, su ne Haramtacciyar ƙasar Is*ra'il*a da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Ɗayansu ne zai mallaki Sy*ria a nan gaba. A gajeren Hasashe irin na wanda ke kallon abubuwa daga nesa, wanda ba lallai bane ya zamo daidai, ga dukkan alamu ita Isr*a'ila za ta kafa iko na wacin gadi a Sy*ria kafin daga baya mazajen Kararru su mata zuwa guda. Duka ɗauka za a mata a Syria, ba taf-taf-taf za a tsaya a na yi ba. Amma sai bayan sun gama nasu display ɗin irin na yan wasan Dandali. Idan wannan hasashen ya tabbata, to zai zamo kenan a Syria aka fara Damben, kuma a nan ne za a buga final. Jolani ƙwararren player ne da Amrk ta yaye a yammacin Iraqi a shekarun baya, kafin. Ya zamo karen Hukumar leken Asiri Turkawa. Yanzu kuma da ya samu iko ya fara bugun Kaki yana bugun taiki. Ga dukkan alamu Turkiyya ta fara hattara da shi, saboda basu gane motsinsa ba. Ba abun mamaki bane a nan gaba Kare ya juya ya ciji masu gidansa. Butulallen Mahalbi zai kiran gasar halbi da wanda ya kowa masa riƙe Baka. Dama dai shi ramin ƙarya ƙurarre ne. Mu je zuwa wai Mahaukaci ya hau kura... Shamsudeen Hassan Zuru
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Idan kana bibiyar Siyasar gabas ta tsakiya da idon basira, ka san Syed Ali Al-Sistany yana zaune ne akan wutar fitintinu ya danne ta. Allah ya tsawaita mana rayuwar sa, yanzu shi ɗaya ne tilo da shirun sa ya rufe ƙofar barakar Iraqi da kewaye, rasa shi ba ƙaramar dambarwa zata haifar ba.

    Zubi da Usulubin Marji'iyar sa ita ta dace da Iraqawa, kuma da wannan shirun ya sayi dukkan mutunci da girmamawa a idanun su, ƴan Siyasa ko Maluman Addini, sirrin ɗaukakar su shine raɓuwa da Sayyid.

    Yanzu haka Amurka ta kunno wutar fitina akan sai an soke Rundunar su Shahid Haj Mahdi Al-Muhandis wato Hashd Al-Sha'abi, amma Sayyid Ali Sistany yaƙi amincewa, wadda rusa wannan runduna kamar dawo da ƙungiyoyin takfiriyya ne da ƙafafun su IRAQI, yanzu a wannan gaɓar Sayyid Ali ke tasa gwagwarmayar.

    Ko ya makomar Iraqi zata kasance ba Sayyid? Wannan wani lamari ne da duk masu sharhin duniya basu da abin cewa akai, mace ce mai ciki ba'a san me zata haife ba. Allah ya tsawaita mana rayuwar sa, ya inganta masa lafiya.

    — Muhammad Balaa Afuwaa
    Idan kana bibiyar Siyasar gabas ta tsakiya da idon basira, ka san Syed Ali Al-Sistany yana zaune ne akan wutar fitintinu ya danne ta. Allah ya tsawaita mana rayuwar sa, yanzu shi ɗaya ne tilo da shirun sa ya rufe ƙofar barakar Iraqi da kewaye, rasa shi ba ƙaramar dambarwa zata haifar ba. Zubi da Usulubin Marji'iyar sa ita ta dace da Iraqawa, kuma da wannan shirun ya sayi dukkan mutunci da girmamawa a idanun su, ƴan Siyasa ko Maluman Addini, sirrin ɗaukakar su shine raɓuwa da Sayyid. Yanzu haka Amurka ta kunno wutar fitina akan sai an soke Rundunar su Shahid Haj Mahdi Al-Muhandis wato Hashd Al-Sha'abi, amma Sayyid Ali Sistany yaƙi amincewa, wadda rusa wannan runduna kamar dawo da ƙungiyoyin takfiriyya ne da ƙafafun su IRAQI, yanzu a wannan gaɓar Sayyid Ali ke tasa gwagwarmayar. Ko ya makomar Iraqi zata kasance ba Sayyid? Wannan wani lamari ne da duk masu sharhin duniya basu da abin cewa akai, mace ce mai ciki ba'a san me zata haife ba. Allah ya tsawaita mana rayuwar sa, ya inganta masa lafiya. — Muhammad Balaa Afuwaa
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As).

    Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi.

    #lebanon #iran #iraq #damascus
    Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As). Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi. #lebanon #iran #iraq #damascus
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Iraqi Prime Minister Mohammed Shia al-Sudani plans to visit the Iranian capital to discuss regional issues and bilateral relations with Iranian officials.

    @PressTV - #Iran #Iraq
    📷 Iraqi Prime Minister Mohammed Shia al-Sudani plans to visit the Iranian capital to discuss regional issues and bilateral relations with Iranian officials. @PressTV - #Iran #Iraq
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Iran's Foreign Minister Abbas Araghchi met with his Iraqi counterpart Fuad Hussein in Baghdad.


    *GazaUpdatesNews*
    📷 Iran's Foreign Minister Abbas Araghchi met with his Iraqi counterpart Fuad Hussein in Baghdad. *GazaUpdatesNews*
    Gaza Updates News
    t.me
    This Group Is For *Gaza Updates* Online Group. To Support Palestinians ,As history is made by the Mujahedeen, join the *GAZA UPDATES GROUP* to get information directly from the inside occupied territories https://t.me/+Zn1vf2fkG_02MGY8
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Iraq Proposed Law to Legalize Child R@pe.

    A troubling new proposal for the age of consent law in Iraq would permit men to marry girls as young as nine, effectively "legalizing child r@pe.

    Unoku hizor yiwuni oh
    Iraq Proposed Law to Legalize Child R@pe. A troubling new proposal for the age of consent law in Iraq would permit men to marry girls as young as nine, effectively "legalizing child r@pe. Unoku hizor yiwuni oh
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • The Republican has been the junior senator for Arkansas since 2015 after serving in Iraq and Afghanistan during his time in the military.
    The Republican has been the junior senator for Arkansas since 2015 after serving in Iraq and Afghanistan during his time in the military.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • But I contend that if we're providing total medical coverage for every man, woman, and child in Iraq, shouldn't we at least be doing the same thing for every man, woman, and child in the United States?
    But I contend that if we're providing total medical coverage for every man, woman, and child in Iraq, shouldn't we at least be doing the same thing for every man, woman, and child in the United States?
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • As we get closer to the end of this Congress, we should be addressing the urgent needs of the American people - the war in Iraq, affordable health care, a sensible energy policy, quality education for our children, retirement security, and a sound and fair fiscal policy.
    As we get closer to the end of this Congress, we should be addressing the urgent needs of the American people - the war in Iraq, affordable health care, a sensible energy policy, quality education for our children, retirement security, and a sound and fair fiscal policy.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Our safety at home and the cause of freedom abroad is largely contingent upon our success in Iraq.
    Our safety at home and the cause of freedom abroad is largely contingent upon our success in Iraq.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Results