Sponsored
  • Condolence Message

    Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others.

    The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024

    Hausa:

    Saƙon Ta'aziyya

    Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu.

    Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka.

    @SzakzakyOffice
    #Stempede
    #PrayForPalestine
    #OurMartyrsOurHeroes
    19/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    21/12/2024
    Condolence Message Following the recent stampede during the Christmas funfair in Abuja, Ibadan and Anambra, which resulted in the deaths of many people and the injury of many others. The Leader, Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), extends his condolences to the families, relatives, and friends of those who lost their lives in this tragedy and prays for the speedy recovery of the injured. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024 Hausa: Saƙon Ta'aziyya Sakamakon turmutsitsin da aka yi cikin kwanakin nan yayin da ake hidimar shirin bikin Kirsimetin bana a garuruwan Abuja da Ibadan da Anambra, wanda yayi sanadin rasuwar mutane da dama da jikata wasu. Jagora (H) na miƙa sakon ta’aziyya ga iyalai da ‘yan uwa da abokan arzikin waɗanda suka mutu a wannan ibtila’in da addu'ar samun sauƙin gaggawa ga waɗanda suka samu raunuka. @SzakzakyOffice #Stempede #PrayForPalestine #OurMartyrsOurHeroes 19/Jimada Ath-Thaniyah/1446 21/12/2024
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • AL-HADITH:

    عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها.

    — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi...

    — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi.

    — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”.

    An ciro daga:

    -------------
    مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71

    #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية

    #PrayForLebanon
    #PrayForPalestine
    #03_12_2024M.
    @SheikhYakubYahyaKatsiba
    AL-HADITH: عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها. — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi... — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi. — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”. An ciro daga: ------------- مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71 #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية #PrayForLebanon #PrayForPalestine #03_12_2024M. @SheikhYakubYahyaKatsiba
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored