Shahid Haamid! Mun tunawa da kai a duk ranar haihuwar Amirul Mu'minin, don kai ma a rana irin wannan aka haife ka. Yau shekara 34 cur da haihuwar ka. Duk da cewa ka bar mu da jikinka shekaru goma sha ɗaya da suka gabata mun san cewa, kai da ƴan'uwanka, kuna nan rayayyu a wajen Ubangijinku; kuna cin arzikin Sa.
Muna tunawa da ku kullum a zukatanmu da addu'o'inmu.
Shahid Haamid 13 Rajab 1412 - 28th Ramadan 1435.
@SzakzakyOffice
#Rajabkareem
#LabbaikaYaAli
#PrayForPalestine
#OurMartyrsOurHeroes
13/Rajab/1446
13/01/2025

0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews