Sponsored
  • MARYAM TA JE ABUJA KARBAN iPhone 16 KO? LISSAFI YA KWABE!, DARASIN RAYUWA!

    Dazu da safe, Manajan gidan hotel na Palasa dake yankin Gwagwalada Abuja ya kai kara ofishin 'yan sanda na Gwagwalada bayan wani mutum ya mutu a dakin hotel din da ya kama shi da wata karuwa

    Sunan wanda ya mutu Lawal Ibrahim, sunan karuwarsa kuma Maryam Abba daga birnin Dutsen Jihar Jigawa, wanda sun hadu a social media watanni uku da suka wuce

    Abinda ya faru shine, Lawal ya kira Maryam zuwa Abuja, jiya da dare ya sauketa a Palasa Hotel sukayi zina, da garin yau Laraba ya waye da misalin karfe 6 na safe suka sake yin zina, Maryam tace suna cikin yin zina ya fado daga kanta ya suma numfashinsa ya dauke, ta yayyafa masa ruwa bai farfado ba

    Shine sai ta sanar da ma'aikatan gidan hotel din akazo aka daukeshi aka kai asibiti inda Likita ya tabbatar da Lawal Ibrahim ya mutu, zaku samu bibiyo na cikakken abinda ya faru a Telegram ta nan

    https://t.me/DattiassalafiyTech

    A yanzu haka Maryam tana hannun 'yan sanda an kaita zuwa Force CID Abuja don tabbatar da bincike akan musabbabin mutuwar abokin fasikancinta, abubuwa da aka samu sun hada da kankana da miyagun kwayoyi masu kara karfin jima'i

    Darasin da zamu dauka anan shine:

    Maryam 'yar Jihar Jigawa ne daga birnin Dutse, ta yiwa iyayenta karya ta taho Abuja domin ayi lalata da ita, abokin lalata ya mutu a kanta lokacin da suke cikin yin fasikanci, Allah ne Kadai ya san ranar da zata kubuta daga wannan tuhuma na kisan kai da ake mata

    Mutane mu ji tsoron Allah, babu wanda ya san a wani irin yanayi ajali zai zo masa, tabbas akwai abin takaici ace mutum musulmi yayi mummunan karshe irin wannan

    Matansa da 'ya'yansa da iyayensa, da 'yan uwa da abokansa duk sai sun yi da na sanin saninsa a rayuwa

    Haka ita ma yanzu Maryam sai tayi nadamar zuwanta duniya, domin yanzu lissafi ya kwabe mata, iyayenta da 'yan uwanta da sauran samarinta da take yaudara duk zasu san halin da take ciki

    Don Allah mu yi iya bakin kokarinmu wajen aikata ayyukan alheri tare da gudun munanan abubuwa da zasu rusa mana tarihi su zubar da kima da mutuncin mu

    Allah Ya tsare mana imanin mu, Ya bamu karfin yakar shaidan
    Shi kuma Lawal Ibrahim Allah Ya yafe masa, Ya bashi Aljannah don rahamarSa
    MARYAM TA JE ABUJA KARBAN iPhone 16 KO? LISSAFI YA KWABE!, DARASIN RAYUWA! Dazu da safe, Manajan gidan hotel na Palasa dake yankin Gwagwalada Abuja ya kai kara ofishin 'yan sanda na Gwagwalada bayan wani mutum ya mutu a dakin hotel din da ya kama shi da wata karuwa Sunan wanda ya mutu Lawal Ibrahim, sunan karuwarsa kuma Maryam Abba daga birnin Dutsen Jihar Jigawa, wanda sun hadu a social media watanni uku da suka wuce Abinda ya faru shine, Lawal ya kira Maryam zuwa Abuja, jiya da dare ya sauketa a Palasa Hotel sukayi zina, da garin yau Laraba ya waye da misalin karfe 6 na safe suka sake yin zina, Maryam tace suna cikin yin zina ya fado daga kanta ya suma numfashinsa ya dauke, ta yayyafa masa ruwa bai farfado ba Shine sai ta sanar da ma'aikatan gidan hotel din akazo aka daukeshi aka kai asibiti inda Likita ya tabbatar da Lawal Ibrahim ya mutu, zaku samu bibiyo na cikakken abinda ya faru a Telegram ta nan 👇 https://t.me/DattiassalafiyTech A yanzu haka Maryam tana hannun 'yan sanda an kaita zuwa Force CID Abuja don tabbatar da bincike akan musabbabin mutuwar abokin fasikancinta, abubuwa da aka samu sun hada da kankana da miyagun kwayoyi masu kara karfin jima'i Darasin da zamu dauka anan shine: 👇 Maryam 'yar Jihar Jigawa ne daga birnin Dutse, ta yiwa iyayenta karya ta taho Abuja domin ayi lalata da ita, abokin lalata ya mutu a kanta lokacin da suke cikin yin fasikanci, Allah ne Kadai ya san ranar da zata kubuta daga wannan tuhuma na kisan kai da ake mata Mutane mu ji tsoron Allah, babu wanda ya san a wani irin yanayi ajali zai zo masa, tabbas akwai abin takaici ace mutum musulmi yayi mummunan karshe irin wannan Matansa da 'ya'yansa da iyayensa, da 'yan uwa da abokansa duk sai sun yi da na sanin saninsa a rayuwa Haka ita ma yanzu Maryam sai tayi nadamar zuwanta duniya, domin yanzu lissafi ya kwabe mata, iyayenta da 'yan uwanta da sauran samarinta da take yaudara duk zasu san halin da take ciki Don Allah mu yi iya bakin kokarinmu wajen aikata ayyukan alheri tare da gudun munanan abubuwa da zasu rusa mana tarihi su zubar da kima da mutuncin mu Allah Ya tsare mana imanin mu, Ya bamu karfin yakar shaidan Shi kuma Lawal Ibrahim Allah Ya yafe masa, Ya bashi Aljannah don rahamarSa
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • --Naji wani Jahilin malami Yana fadin Wai Suna fifita Abubakar da Umar da Usman ne akan Aliyu sabi,da Sunfishi aiki Kuma Wai sunyarda Aliyu yafi su abubakar da Umar da Usman kusa da Annabi ne kawai Amma be kaisu aiki ba Tom ayi hakuri

    Wlh summa tallahi Abubakar Da Umar da Usman Basu yi wani aiki Adukkanin Tarihin Rayiwarsu da yakai Aikin Imam Aliyu na minti 1 Daraja Agurin Allah ba da Harma wani zaiji aransa Sunfi Aliyu (A.S)

    Idan Kai malamin Jahilai ne To Mu Almajiran Allama ne Idan kacire Aikin Manzon Allah da Sayyada Fateema Zahra AS Tom Babu wata Halitta da tayi aiki a kafatanin Rayiwarta da Ai,kin ya Kai nauyin Ai,kin Imam Aliyu na Minti 1 ba wallahi kuwa ko Mala'iku ne Karshe Zance imam Aliyu ba Annabi Neva Amma yafi annabawa yafi Mala'iku agurin Allah idan kaso kirani Arne ma
    😃--Naji wani Jahilin malami Yana fadin Wai Suna fifita Abubakar da Umar da Usman ne akan Aliyu sabi,da Sunfishi aiki Kuma Wai sunyarda Aliyu yafi su abubakar da Umar da Usman kusa da Annabi ne kawai Amma be kaisu aiki ba 🤔😃😃🙏🙏 Tom ayi hakuri Wlh summa tallahi Abubakar Da Umar da Usman Basu yi wani aiki Adukkanin Tarihin Rayiwarsu da yakai Aikin Imam Aliyu na minti 1 Daraja Agurin Allah ba da Harma wani zaiji aransa Sunfi Aliyu (A.S) Idan Kai malamin Jahilai ne To Mu Almajiran Allama ne Idan kacire Aikin Manzon Allah da Sayyada Fateema Zahra AS Tom Babu wata Halitta da tayi aiki a kafatanin Rayiwarta da Ai,kin ya Kai nauyin Ai,kin Imam Aliyu na Minti 1 ba wallahi kuwa ko Mala'iku ne Karshe Zance imam Aliyu ba Annabi Neva Amma yafi annabawa yafi Mala'iku agurin Allah 👌 idan kaso kirani Arne ma
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba.

    Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba .



    #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba. Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba 😢. #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • An sakawa Zakanya sunan 'Ladi' a Kano domin girmamawa ga iyalan Marigayi Audu Bako

    A wani babban bikin tunawa da tarihin marigayiya Hajiya Ladi Audu Baƙo, wacce ita ce uwargidan gwamna ta farko kuma ginshikin kafuwar Gidan adana Namun Daji na Kano (Kano Zoological Garden), an sanya wa wata ‘ƴar zaki suna “Ladi” don tunawa da ita.

    Bikin sanya sunan, wanda aka yi a Gidan adana Namun Daji na Kano, ya samu halartar tsohuwar shugabar Gidan, Hajiya Zainab Audu Bako, wacce ta wakilci dangin Audu Bako.

    Taron ya gudana ne bisa sahalewar gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, wanda shugaban hukumar Gidan, Hon Sadiq Kura Muhammad, ya jagoranta a ranar Talatar da ta gabata.

    ~ Nasara Radio
    An sakawa Zakanya sunan 'Ladi' a Kano domin girmamawa ga iyalan Marigayi Audu Bako A wani babban bikin tunawa da tarihin marigayiya Hajiya Ladi Audu Baƙo, wacce ita ce uwargidan gwamna ta farko kuma ginshikin kafuwar Gidan adana Namun Daji na Kano (Kano Zoological Garden), an sanya wa wata ‘ƴar zaki suna “Ladi” don tunawa da ita. Bikin sanya sunan, wanda aka yi a Gidan adana Namun Daji na Kano, ya samu halartar tsohuwar shugabar Gidan, Hajiya Zainab Audu Bako, wacce ta wakilci dangin Audu Bako. Taron ya gudana ne bisa sahalewar gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, wanda shugaban hukumar Gidan, Hon Sadiq Kura Muhammad, ya jagoranta a ranar Talatar da ta gabata. ~ Nasara Radio
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson.

    A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan.

    Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
    Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson. A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan. Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Wani ya tambaye ni meye alaƙar da ke tsakanin Mayaƙan takfiriyya Wahabiyyah da suka kifar da Bashar Al-Assad da kuma Amurk@ zuwa Is@la?.

    Amsar wannan tambayar a buɗe take ga duk mai karanta tarihi ko ya san tarihin Musulunci, kuma tsohuwar alaƙa ce tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, an kulla alaƙar ne akan wata manufa ta lalata gidan Annabi Muhammad (S) da ɗaukar fansa akan sa da Musulunci.

    BANU-UMAYYAH; Wata Ƙabila ce da ɗan cikinta Abu-Sufyan ya ke Mulkar Makkah lokacin da Musulunci ya zo ta hanun Annabi Muhammad (S), ansha fama da su an kai ruwa rana da su sosai akan su karɓi Musulunci amma suka ƙi, kuma sune mutane guda tilo da a ƙarkashin Jagorancin Annabi Muhammad (S) Musulunci ya zare takobi akan su har akai yaƙin Badar da Uhudu. Bayan Musulunci yayi ƙarfi ya rusa su akai 'Fatahu Makkah', wadda Banu-Umayyah su kwashi ƙaskanci mara muni a tarihin su bayan Annabi ya yafe musu.

    Har zuwa wannan lokaci Banu-Umayyah basu haƙura da abinda Manzon Allah (S) yai musu ba, duk da cewa sun kashe Imam Hassan (As) ta hanun ɗan su Mu'awuya wato ɗan Abu-Sufyan, kuma sun kashe Imam Al-Hussain (As) ta hanun ɗan su Yazidu, sunyi kalmomi na Isgili sosai bayan waƙi'ar Karbala akan sun ɗauki fansar abinda Annabi (S) yai musu a Badar da Uhudu, kama kama har Banul-Abbas suka zo sukai biji-biji da Banu-Umayyah, amma daga baya bayan nan yanzu tasirin su ya fara dawowa.

    Abu-Sufyan, shine wadda Manzon Allah (S) ya hambarar da shi a Makkah, Musulunci ya maye gurbin sa, ɗan sa na cikin sa Mu'awuya ya nausaya Sham (Syria) inda yaje ya haɗa daula da sansanin maƙiya Annabi (S) tsantsa ba mis, aka gadar da kiyayyar Ahl-bayt (As) tsawon lokaci da halasta zagin Imam Ali (As) da A'immatu Ahl-bayt kusan Shekaru 80, kafin daga baya abin ya lafa, wannan tsatson su suka haifar da ƴan tawayen Siriya na yau.

    Ko bayan hambarar da gwamnatin Bashar Al-Assad, wasun su sunje wurare masu tsarki na A'immatu Ahl-bayt (As) suna cewa Banu-Umayyah sun dawo, kuma sai su rusa Karbala da Najaf, tasirin Mu'awuya ya dawo.

    BANU-YAHUDU; Suna kullace da Annabi Muhammad (S) mummunar kullata tunda aka karɓe iko da garin su na Khaibar bayan sunki amsar Musulunci, kuma wadda ya musu ɗiban Karen mahaukaciya bayan sunzo da wargi ga Manzon Allah (S) ba kowa bane face Ali ɗan Abi-dalib (As), saboda haka har yau har gobe suna cike da fushin abinda ya faru a Khaibar kamar yadda Banu-Umayyah suke da fushin abinda ya faru a Fatahu Makkah, wannan itace alaƙar da aka kulla tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu akan Imam Ali ɗan Abi-dalib da duk wata Shi'ar sa, kuma ba zasu janye wannan hadakar ba har sai ranar da Allah ya kawo ƙarshen wannan duniyar.

    Shiyasa kuka ji ƴan tawayen Siriya na cewa ba Shi'a ba kayan ta, kuma mun gwammace muyi alaƙa da Isra'ila fiye da Iran, meyasa?, saboda Iran ƴan Shi'a ne wadda suka zaɓi subi Imam Ali (As) ya kai su ga Manzon Allah (S), to duka biyun Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, Imam Ali (As) gagarumin mutumin da yai musu lefi ne, sun gadarwa junan su sai sun shafe ambaton sa kamar yadda ya shafe na kakannin su, wannan kuma har abada ba zai faru ba Insha-Allah.

    Hoton da ke ƙasa, sabuwar tutar Syria ne da Amurka da Isra'ila.

    Muhammad Balaa Afuwaa
    Wani ya tambaye ni meye alaƙar da ke tsakanin Mayaƙan takfiriyya Wahabiyyah da suka kifar da Bashar Al-Assad da kuma Amurk@ zuwa Is@la?. Amsar wannan tambayar a buɗe take ga duk mai karanta tarihi ko ya san tarihin Musulunci, kuma tsohuwar alaƙa ce tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, an kulla alaƙar ne akan wata manufa ta lalata gidan Annabi Muhammad (S) da ɗaukar fansa akan sa da Musulunci. BANU-UMAYYAH; Wata Ƙabila ce da ɗan cikinta Abu-Sufyan ya ke Mulkar Makkah lokacin da Musulunci ya zo ta hanun Annabi Muhammad (S), ansha fama da su an kai ruwa rana da su sosai akan su karɓi Musulunci amma suka ƙi, kuma sune mutane guda tilo da a ƙarkashin Jagorancin Annabi Muhammad (S) Musulunci ya zare takobi akan su har akai yaƙin Badar da Uhudu. Bayan Musulunci yayi ƙarfi ya rusa su akai 'Fatahu Makkah', wadda Banu-Umayyah su kwashi ƙaskanci mara muni a tarihin su bayan Annabi ya yafe musu. Har zuwa wannan lokaci Banu-Umayyah basu haƙura da abinda Manzon Allah (S) yai musu ba, duk da cewa sun kashe Imam Hassan (As) ta hanun ɗan su Mu'awuya wato ɗan Abu-Sufyan, kuma sun kashe Imam Al-Hussain (As) ta hanun ɗan su Yazidu, sunyi kalmomi na Isgili sosai bayan waƙi'ar Karbala akan sun ɗauki fansar abinda Annabi (S) yai musu a Badar da Uhudu, kama kama har Banul-Abbas suka zo sukai biji-biji da Banu-Umayyah, amma daga baya bayan nan yanzu tasirin su ya fara dawowa. Abu-Sufyan, shine wadda Manzon Allah (S) ya hambarar da shi a Makkah, Musulunci ya maye gurbin sa, ɗan sa na cikin sa Mu'awuya ya nausaya Sham (Syria) inda yaje ya haɗa daula da sansanin maƙiya Annabi (S) tsantsa ba mis, aka gadar da kiyayyar Ahl-bayt (As) tsawon lokaci da halasta zagin Imam Ali (As) da A'immatu Ahl-bayt kusan Shekaru 80, kafin daga baya abin ya lafa, wannan tsatson su suka haifar da ƴan tawayen Siriya na yau. Ko bayan hambarar da gwamnatin Bashar Al-Assad, wasun su sunje wurare masu tsarki na A'immatu Ahl-bayt (As) suna cewa Banu-Umayyah sun dawo, kuma sai su rusa Karbala da Najaf, tasirin Mu'awuya ya dawo. BANU-YAHUDU; Suna kullace da Annabi Muhammad (S) mummunar kullata tunda aka karɓe iko da garin su na Khaibar bayan sunki amsar Musulunci, kuma wadda ya musu ɗiban Karen mahaukaciya bayan sunzo da wargi ga Manzon Allah (S) ba kowa bane face Ali ɗan Abi-dalib (As), saboda haka har yau har gobe suna cike da fushin abinda ya faru a Khaibar kamar yadda Banu-Umayyah suke da fushin abinda ya faru a Fatahu Makkah, wannan itace alaƙar da aka kulla tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu akan Imam Ali ɗan Abi-dalib da duk wata Shi'ar sa, kuma ba zasu janye wannan hadakar ba har sai ranar da Allah ya kawo ƙarshen wannan duniyar. Shiyasa kuka ji ƴan tawayen Siriya na cewa ba Shi'a ba kayan ta, kuma mun gwammace muyi alaƙa da Isra'ila fiye da Iran, meyasa?, saboda Iran ƴan Shi'a ne wadda suka zaɓi subi Imam Ali (As) ya kai su ga Manzon Allah (S), to duka biyun Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, Imam Ali (As) gagarumin mutumin da yai musu lefi ne, sun gadarwa junan su sai sun shafe ambaton sa kamar yadda ya shafe na kakannin su, wannan kuma har abada ba zai faru ba Insha-Allah. Hoton da ke ƙasa, sabuwar tutar Syria ne da Amurka da Isra'ila. Muhammad Balaa Afuwaa
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Ana ganin ƙungiyar tana daga cikin ƙungiyoyin da suka fi bai wa shugaba Assad matsala a tarihi.

    https://www.bbc.com/hausa/articles/cwy455g5l2po?at_campaign=ws_whatsapp
    Ana ganin ƙungiyar tana daga cikin ƙungiyoyin da suka fi bai wa shugaba Assad matsala a tarihi. https://www.bbc.com/hausa/articles/cwy455g5l2po?at_campaign=ws_whatsapp
    Su wane ne ƴan tawayen da suka ƙwace iko a birnin Aleppo na Syria? - BBC News Hausa
    www.bbc.com
    Ƙungiyar ƴan tawayen HTS tana da daɗaɗɗen tarihi a rikicin Syria.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • NIGERIA A HANNUN 'DAN SARI

    Kamar yadda Dr Garus Gololo ya bayyana, Tinubu ya bawa kamfanin dan cikinsa kwangilar gina titi daga Lagos zuwa Calabar na kudi kimanin Naira Tiriliyon 15

    Ance tunda aka kafa tarihin Nigeria babu wata kwangilar gina titi da aka taba bayarwa da ya kai wannan tsada

    Kuma ba'a bi ka'ida na doka ba wajen bawa kamfanin dan gidan Tinubu kwangilar gina titin, sannan an kiyasa aikin gina Titin ba zai ci kudin da ya kai Naira Tiriliyon 2 ba

    Allah gamu gareKa, Ka kubutar damu lafiya daga hannun wannan bawa naKa
    NIGERIA A HANNUN 'DAN SARI Kamar yadda Dr Garus Gololo ya bayyana, Tinubu ya bawa kamfanin dan cikinsa kwangilar gina titi daga Lagos zuwa Calabar na kudi kimanin Naira Tiriliyon 15 Ance tunda aka kafa tarihin Nigeria babu wata kwangilar gina titi da aka taba bayarwa da ya kai wannan tsada Kuma ba'a bi ka'ida na doka ba wajen bawa kamfanin dan gidan Tinubu kwangilar gina titin, sannan an kiyasa aikin gina Titin ba zai ci kudin da ya kai Naira Tiriliyon 2 ba Allah gamu gareKa, Ka kubutar damu lafiya daga hannun wannan bawa naKa 🙏
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews