Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson.

A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan.

Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
Har an manta da cases irin nasu DCP Abba Kyari, wanda mutane su ka dinga nuna mishi goyon baya don son rai. Case ɗin sa ya shafi safarar tramol da ya kai na Naira Biliyan 3, wanda tramol ɗin na wani ɗan kasuwa ne mai suna Cif Afam Mallinson. A wasu ƙasashen duniya da yanzu Cif Afam da Abba Kyari sun zama tarihi, da yanzu ana zuwa a na nuna makwancinsu, sun zama izna ga ƴan baya. Don kuwa hukuncin safarar miyagun kwayoyi rataya ne. Yanzu kalli Arewa misali, yadda miyagun kwayoyi su ka ɓata rayukan dubbunan matasa, kalli misalin Shamsiyya da aka kama kwanakin nan. Wasu su na goyon bayansa ne don aikin da ya yi, amma kuma wannan ɓarnar da ya yi ta isa sosai ta ruguje aikinsa, har a biyo shi mugun bashi ma. Wasu kuma saboda ƙabilanci ne da zallar son zuciya, waɗannan sai dai mu ce Allah ya kyauta musu. Allah ya yi mana katangar karfe da muguwar kaddara.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored