• Sojojin Iran sun kakkabo jirage marasa matuka da makamai masu linzami da suka yi niyyar lalata Makamin Nukiliya Natanz a matakin farko na atisayen soja, mai suna Eqtedar (Authority) 1403.
    Sojojin Iran sun kakkabo jirage marasa matuka da makamai masu linzami da suka yi niyyar lalata Makamin Nukiliya Natanz a matakin farko na atisayen soja, mai suna Eqtedar (Authority) 1403.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Iraqi Prime Minister Mohammed Shia al-Sudani plans to visit the Iranian capital to discuss regional issues and bilateral relations with Iranian officials.

    @PressTV - #Iran #Iraq
    📷 Iraqi Prime Minister Mohammed Shia al-Sudani plans to visit the Iranian capital to discuss regional issues and bilateral relations with Iranian officials. @PressTV - #Iran #Iraq
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Historic milestone, an all-female flight operated by Aseman Airlines landed in Mashhad, Iran, on Sunday. The flight, named "Iran Banoo" (Iran Lady), was piloted by Shahrzad Shams, one of Iran’s pioneering female aviators. Carrying 110 passengers, this was the first flight with both female passengers and an all-female crew to land at Mashhad's Hasheminejad International Airport, near the revered Imam Reza shrine. The flight's timing coincided with National Women/Mother's Day, marking the anniversary of Fatima al-Zahra’s birth. Although women pilots in Iran are a minority, their presence has been growing in recent years, with Shams recognized for her significant contribution to Iran’s aviation sector. #labbaikyahussain #imamali #ياعلي
    Historic milestone, an all-female flight operated by Aseman Airlines landed in Mashhad, Iran, on Sunday. The flight, named "Iran Banoo" (Iran Lady), was piloted by Shahrzad Shams, one of Iran’s pioneering female aviators. Carrying 110 passengers, this was the first flight with both female passengers and an all-female crew to land at Mashhad's Hasheminejad International Airport, near the revered Imam Reza shrine. The flight's timing coincided with National Women/Mother's Day, marking the anniversary of Fatima al-Zahra’s birth. Although women pilots in Iran are a minority, their presence has been growing in recent years, with Shams recognized for her significant contribution to Iran’s aviation sector. #labbaikyahussain #imamali #ياعلي
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • An Ɗaura Auren Ɗiyar Shaikh Shaheed Muhammad Turi (RA) Ta Shida (6)

    Saifullahi M Kabir
    4 Rajab 1446 (4/1/2025)

    A safiyar yau Asabar 4 ga Rajab 1446 (4/1/2025) ne aka Ɗaura auren Dr. Sukainah Muhammad, ɗiya ta shida, kuma autar Shaikh Muhammad Mahmud Turi, da angonta Acct. Ja'afar Ibrahim, a Markaz din 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky na Kano.

    Allah Ta'ala Ya azurta Shaikh Muhammad Turi da haihuwar 'ya'ya mata ne guda shida, kafin Shahadarsa a Waki'ar Buhari ta 2015 a Zariya, Shahid Muhammad Turi ya aurar da huɗu daga 'ya'yan nasa, kuma cikin nufin Allah Ta'ala bayan Shahadar, aka yi auren ragowar biyun; Hakima, da kuma Sukainah da aka daura nata a yau.

    Kamar yadda aka shaida min, dama Shaikh Muhammad Turi yana wakilta amininsa Shaikh Yakubu Yahya ne wajen ba da auren duk 'ya'yansa da suka gabata tun yana raye, don haka ko bayan bashi ma, Iyalan Shaikh din, da 'yan uwansa na jini, ciki har da yayansa Alhaji Ali Turi, sun danka al'amarin ne ga Shaikh Yakubu Yahya, wanda ya wakilci amaryar wajen ba da aurenta.

    Auren ya samu halartan dimbin al'umma, dangi na jini, da 'yan uwa na addini, da abokan arziki daga gidajen Ƙadiriyya da Tijjaniyya na garin Kano.

    Abin taya murna ne kwarai ga Shaheed Muhammad Turi da maidakinsa Malama Maimuna Abdullahi, na cewa Allah Ta'ala Ya azurta su da zallan 'ya'ya mata har shida, kuma sun tsayu sosai wajen ganin sun tarbiyantar da su tare da ilmantar da su, sannan dukkansu Allah Ya basu ikon aurar da su cikin aminci. Wanda akwai ruwayoyi masu yawa da suke bayanin falalar wanda Allah Ya ba 'ya mace ya ilmantar da ita tare da tarbiyantarwa har ya kai ga aurar da ita ga miji nagari.

    Muna kuma taya Jagoranmu (H) murna, tare da fatan Allah Ta'ala Ya yi masa dukkan sakayyar alheri, bisa ilimi da ya shayar, da tarbiyan da ya bayar, da kulawa ta musamman ga wannan amintacce nashi, masoyi na haƙiƙa, Shaheed Muhammad Turi. Babu shakka, mun ga karantarwar Jagora (H) a aikace a jikin Shaikh Turi ta kowane bangare. Allah Ta'ala Ya sa mu kasance misalin Shaikh Muhammad Turi a gare su ta fuskancin sadaukarwa da sallamawa ga addini.

    Allah Ya sakawa duk wadanda suka samu halarta da alkairi. Ya sanya alkairinSa, Ya ba da zuriya tagari, alfarmar Annabi da Ahlulbaiti (AS).

    — Saifullahi M Kabir
    4 Rajab 1446 (4/1/2025)
    An Ɗaura Auren Ɗiyar Shaikh Shaheed Muhammad Turi (RA) Ta Shida (6) Saifullahi M Kabir 4 Rajab 1446 (4/1/2025) A safiyar yau Asabar 4 ga Rajab 1446 (4/1/2025) ne aka Ɗaura auren Dr. Sukainah Muhammad, ɗiya ta shida, kuma autar Shaikh Muhammad Mahmud Turi, da angonta Acct. Ja'afar Ibrahim, a Markaz din 'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky na Kano. Allah Ta'ala Ya azurta Shaikh Muhammad Turi da haihuwar 'ya'ya mata ne guda shida, kafin Shahadarsa a Waki'ar Buhari ta 2015 a Zariya, Shahid Muhammad Turi ya aurar da huɗu daga 'ya'yan nasa, kuma cikin nufin Allah Ta'ala bayan Shahadar, aka yi auren ragowar biyun; Hakima, da kuma Sukainah da aka daura nata a yau. Kamar yadda aka shaida min, dama Shaikh Muhammad Turi yana wakilta amininsa Shaikh Yakubu Yahya ne wajen ba da auren duk 'ya'yansa da suka gabata tun yana raye, don haka ko bayan bashi ma, Iyalan Shaikh din, da 'yan uwansa na jini, ciki har da yayansa Alhaji Ali Turi, sun danka al'amarin ne ga Shaikh Yakubu Yahya, wanda ya wakilci amaryar wajen ba da aurenta. Auren ya samu halartan dimbin al'umma, dangi na jini, da 'yan uwa na addini, da abokan arziki daga gidajen Ƙadiriyya da Tijjaniyya na garin Kano. Abin taya murna ne kwarai ga Shaheed Muhammad Turi da maidakinsa Malama Maimuna Abdullahi, na cewa Allah Ta'ala Ya azurta su da zallan 'ya'ya mata har shida, kuma sun tsayu sosai wajen ganin sun tarbiyantar da su tare da ilmantar da su, sannan dukkansu Allah Ya basu ikon aurar da su cikin aminci. Wanda akwai ruwayoyi masu yawa da suke bayanin falalar wanda Allah Ya ba 'ya mace ya ilmantar da ita tare da tarbiyantarwa har ya kai ga aurar da ita ga miji nagari. Muna kuma taya Jagoranmu (H) murna, tare da fatan Allah Ta'ala Ya yi masa dukkan sakayyar alheri, bisa ilimi da ya shayar, da tarbiyan da ya bayar, da kulawa ta musamman ga wannan amintacce nashi, masoyi na haƙiƙa, Shaheed Muhammad Turi. Babu shakka, mun ga karantarwar Jagora (H) a aikace a jikin Shaikh Turi ta kowane bangare. Allah Ta'ala Ya sa mu kasance misalin Shaikh Muhammad Turi a gare su ta fuskancin sadaukarwa da sallamawa ga addini. Allah Ya sakawa duk wadanda suka samu halarta da alkairi. Ya sanya alkairinSa, Ya ba da zuriya tagari, alfarmar Annabi da Ahlulbaiti (AS). — Saifullahi M Kabir 4 Rajab 1446 (4/1/2025)
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Farmers in China, Japan, France, and Iran use ducks instead of pesticides to kill insects that infest their rice paddies!

    The practice is beneficial as it yields harvests of both rice and ducks.

    The two are in addition synergistic, as the rice benefits from being weeded and fertilized by the ducks, and having pests removed, while the ducks benefit from the food available in the rice paddy fields, including weeds and small animals.
    Farmers in China, Japan, France, and Iran use ducks instead of pesticides to kill insects that infest their rice paddies!🌾🦆❤️ The practice is beneficial as it yields harvests of both rice and ducks. The two are in addition synergistic, as the rice benefits from being weeded and fertilized by the ducks, and having pests removed, while the ducks benefit from the food available in the rice paddy fields, including weeds and small animals.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Ebira Born, Ikede Musician, Prince Itopa Ozi Damisa, Calls On The Ohinoyi Of Ebiraland, HRM Ahmed Anaje To "Ebiranize" His Dressing Code.

    Source: Ebira Online Media
    @topfans
    #highlightseveryone
    Leco-360Media
    Ebira Born, Ikede Musician, Prince Itopa Ozi Damisa, Calls On The Ohinoyi Of Ebiraland, HRM Ahmed Anaje To "Ebiranize" His Dressing Code. Source: Ebira Online Media @topfans #highlightseveryone Leco-360Media
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne.

    Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu.

    Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne.

    Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini.

    -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)

    @Szakzakyoffice
    #unity
    #AyyamFatimiyya
    #PrayForPalestine
    #OurMartysOurHeroes
    22/Jimada Ath-Thaniyah/1446
    25/12/2024
    Za ka ga waɗansu shafuffuka basu da wani aiki sai antaya ashar da zage-zage da sauransu, kuma na san har wala-yau makiya sun shigo mana da wannan, da jin wannan mun san kwagilolin makiya ne. Dama can su abinda suke ta kokari, shine su tabbatar da cewa a ƙasar nan sun haɗa mu rigingimu da juna. Su haɗa mu rigimar kudu da arewa, waɗannan a ce ko ƴan arewa ne, ƴan kudu suna muku kaza, ku kuma ƴan kudu ne, a ce ƴan arewa suna muku kaza, ƴan kudu su dinga antayo wa ƴan arewa zagi na fitar arziki cikin zagin harda zagin Shehu Usmanu Ɗanfodiyo (R). Su kuma ƴan arewa su ce ai ku kaza, ku kaza miyagun maganganu. Sannan kuma ƴan Arewa sai a zo a ce ai ku ma Kirista da Musulmi ne, su Musulmi su fara cewa kirista kaza ne, su kira su da waɗansu sunannaki, sannan su ma Kiristan su ma su rama, su kira Musulmi da wasu sunannaki; abinda ake so a yi faɗa. Sannan harwa yau kuma fadan kabilu, a ce wannan ƙabilan kaza, wannan kaza; wani abin mamaki ma shi ne wanda suka zo da shi wai wasu suna kiran kansu Hausawa, wai suna fada da Fulani wai su ƙabila ne. Mun san wannan aikin makiyanmu ne, wasu ne suka zo mana da wannan, don a iyakar saninmu, Hausa ƙasa ce, kuma ƙasar nan ta haɗa da kabilu daban-daban, harda addinai daban-daban; ko lokacin da su Shehu Usmanu su ka tabbatar da daula Musulma ba an ce kowa dole sai an maishi Musulmi bane, akwai wanda suka rike addinansu na gargajiya, kuma ba a ce musu dole su bari ba, don ba a tilasta wa mutum dole ya yi addini. -Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) @Szakzakyoffice #unity #AyyamFatimiyya #PrayForPalestine #OurMartysOurHeroes 22/Jimada Ath-Thaniyah/1446 25/12/2024

  • You must be 18+ to view this content
  • As the conflict in Syria enters its twelfth year, the implications of Khatami’s statements are likely to reverberate across the region. Erdogan’s position on Syria and his alignment with various factions continue to attract both support and criticism from different quarters of the Muslim world. With ongoing tensions between Iran and Turkey, this latest warning from Khatami adds another layer to the complex web of alliances and rivalries that define the Middle East’s power dynamics.
    As the conflict in Syria enters its twelfth year, the implications of Khatami’s statements are likely to reverberate across the region. Erdogan’s position on Syria and his alignment with various factions continue to attract both support and criticism from different quarters of the Muslim world. With ongoing tensions between Iran and Turkey, this latest warning from Khatami adds another layer to the complex web of alliances and rivalries that define the Middle East’s power dynamics.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored