Sponsored
  • Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As).

    Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi.

    #lebanon #iran #iraq #damascus
    Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As). Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi. #lebanon #iran #iraq #damascus
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba.

    Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba .



    #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    Marhum Malam Adamu tsoho Jos ya bar duniya a cikin Akawun ɗin sa na banki be wuce dubu 70 duka biyu da ya ke amfani da su ba, bai mallaki gida ba bai mallaki tafkekiyar gona ba. Abinda ya bar wa ƴaƴan sa shine gadon litattafa da tarin ilmin gidan Annabta (S). Ba shakka na gano rayuwar Imam Ali cikin rayuwar da Sheikh Adamu tsoho jos yayi da mu. Allah ta'ala ya sake dausaya makwancin ka Baba 😢. #Maulud2024 #nigeria #12december #tunabaya #iran #Syrian #Gaza #tarihi #Hauza #Israel
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Yaƙar Hauza Ilimiyyah da ɓata ta, aikin yahu^dawan duniya ne da manyan kafu*ran duniya da kuma masu dafa musu a cikin Musulmi.

    Amma Ɗan Shi'a bashida wani abu daga wajen hauza, ba shi da madogara ko gatan da ya wuce hauza.

    Hauza Ilimiyyah gatace ga dukkan musulmai dama sauran raunanan duniya.

    — Sheikh Abdullahi Dahiru.
    Yaƙar Hauza Ilimiyyah da ɓata ta, aikin yahu^dawan duniya ne da manyan kafu*ran duniya da kuma masu dafa musu a cikin Musulmi. Amma Ɗan Shi'a bashida wani abu daga wajen hauza, ba shi da madogara ko gatan da ya wuce hauza. Hauza Ilimiyyah gatace ga dukkan musulmai dama sauran raunanan duniya. — Sheikh Abdullahi Dahiru.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews