Sponsored
  • 10 Things to Avoid During Pregnancy

    1️⃣ Alcohol & Smoking – Harms baby’s development
    2️⃣ Raw Seafood & Undercooked Meat – Risk of infection
    3️⃣ Too Much Caffeine – Limit to 200mg/day
    4️⃣ Unpasteurized Dairy – Avoid bacteria risk
    5️⃣ Heavy Lifting – Can strain muscles & cause complications
    6️⃣ Hot Tubs & Saunas – Overheating is dangerous for baby
    7️⃣ Certain Medications – Always consult your doctor
    8️⃣ Stress & Overwork – Prioritize rest & self-care
    9️⃣ Toxic Chemicals – Avoid harsh cleaning products & fumes
    Sleeping on Your Back (After 20 Weeks) – Can reduce blood flow
    10 Things to Avoid During Pregnancy 🚫🤰 1️⃣ Alcohol & Smoking – Harms baby’s development 🍷🚭 2️⃣ Raw Seafood & Undercooked Meat – Risk of infection 🍣🥩 3️⃣ Too Much Caffeine – Limit to 200mg/day ☕ 4️⃣ Unpasteurized Dairy – Avoid bacteria risk 🥛🦠 5️⃣ Heavy Lifting – Can strain muscles & cause complications 🏋️‍♀️ 6️⃣ Hot Tubs & Saunas – Overheating is dangerous for baby ♨️ 7️⃣ Certain Medications – Always consult your doctor 💊⚠️ 8️⃣ Stress & Overwork – Prioritize rest & self-care 🧘‍♀️ 9️⃣ Toxic Chemicals – Avoid harsh cleaning products & fumes ☠️ 🔟 Sleeping on Your Back (After 20 Weeks) – Can reduce blood flow 😴
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • ANOTHER STEP OF LONG LIVING

    Getting enough sleep is vital for overall health and longevity. Aim for 7-9 hours of sleep each night to help your body repair and recharge. Poor sleep has been linked to an increased risk of chronic diseases, including obesity, diabetes, and cardiovascular disease. Establish a consistent sleep schedule, avoid caffeine and electronics before bedtime, and create a relaxing sleep environment to improve sleep quality.

    ANOTHER STEP OF LONG LIVING Getting enough sleep is vital for overall health and longevity. Aim for 7-9 hours of sleep each night to help your body repair and recharge. Poor sleep has been linked to an increased risk of chronic diseases, including obesity, diabetes, and cardiovascular disease. Establish a consistent sleep schedule, avoid caffeine and electronics before bedtime, and create a relaxing sleep environment to improve sleep quality.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • America under the snow and horror of Messi's decision

    There is a fear in Inter Miami that Messi will not play against Sporting Kansas City in the CONCACAF Champions League on Wednesday morning

    The temperature was 15 below zero, and there were press reports that Messi did not want to play the match ⛄️

    CONCACAF officials will be contacted and asked to postpone the match in case of heavy snowfall with cold winds
    America under the snow and horror of Messi's decision 🥶 There is a fear in Inter Miami that Messi will not play against Sporting Kansas City in the CONCACAF Champions League on Wednesday morning 🧐 The temperature was 15 below zero, and there were press reports that Messi did not want to play the match ⛄️❄️ CONCACAF officials will be contacted and asked to postpone the match in case of heavy snowfall with cold winds 🌨️

  • Caffeine is bad for you, fat is bad for you, sugar is bad for you. But don't worry, because worrying is bad for you too.
    Caffeine is bad for you, fat is bad for you, sugar is bad for you. But don't worry, because worrying is bad for you too.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Babban mai gabatar da kara na gwamnatin Mali Boubacar Moussa Diarra, ya ce ko a kwanakin bayan an cafke wasu mutane hudu 'yan kasar Canada da suke hada-hadar zinariya ta haramtacciyar hanya. Mali na daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a wajen fitar da zinare a kasuwannin duniya.
    Babban mai gabatar da kara na gwamnatin Mali Boubacar Moussa Diarra, ya ce ko a kwanakin bayan an cafke wasu mutane hudu 'yan kasar Canada da suke hada-hadar zinariya ta haramtacciyar hanya. Mali na daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a wajen fitar da zinare a kasuwannin duniya.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • DORAWA ITACE MAI ALBARKA

    1-GANYEN DORAWA
    2-SASSAQE DORAWA
    3-KAUCE DORWA
    4-SAIWA DORAWA
    5+FURE DORAWA (TUNTU)
    '6-YA'YA DORAWA (KALWA)
    7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA)
    8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA)

    KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE

    GANYEN DOROWA
    1-ASMA
    Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
    2-CUTAR FATA
    Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata

    SASSAKEN DORAWA
    1-SAURIN JIN FITSARI
    Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
    Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
    2-ZAFIN CIKI
    Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3

    SAIWAR DORAWA
    1-SANYI
    Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
    2- KURGA
    Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga

    BOWON DORAWA
    1-TARI
    A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
    2-BASIR
    Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne

    'YA'YAAN DORAWA (KALWA)
    1-KANSA
    Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
    2-MAKOKO
    A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne

    KAUCEN DORAWA
    1-TAIFOT
    A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
    2-CIWON GABOBI
    Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya

    FUREN DORAWA
    1-CIWON KODA
    A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
    2- KUMBURI -KO AMAI
    A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian

    GARIN DORAWA
    1-ULSA
    DORAWA ITACE MAI ALBARKA 1-GANYEN DORAWA 2-SASSAQE DORAWA 3-KAUCE DORWA 4-SAIWA DORAWA 5+FURE DORAWA (TUNTU) '6-YA'YA DORAWA (KALWA) 7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA) 8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA) KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE GANYEN DOROWA 1-ASMA Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma 2-CUTAR FATA Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata SASSAKEN DORAWA 1-SAURIN JIN FITSARI Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai, Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar 2-ZAFIN CIKI Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3 SAIWAR DORAWA 1-SANYI Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi 2- KURGA Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga BOWON DORAWA 1-TARI A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi 2-BASIR Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne 'YA'YAAN DORAWA (KALWA) 1-KANSA Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono 2-MAKOKO A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne KAUCEN DORAWA 1-TAIFOT A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki 2-CIWON GABOBI Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya FUREN DORAWA 1-CIWON KODA A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda 2- KUMBURI -KO AMAI A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian GARIN DORAWA 1-ULSA
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • *WAEC INTRODUCE* *RESIT FOR FAILED* *SUBJECTS*
    Students can resit papers in January and February 2025 – WAEC.
    The West African Examinations Council (WAEC) has announced a new initiative allowing students to resit their WASSCE papers as early as January and February 2025.
    This marks a significant shift from the previous system, where candidates had to wait for the next private exam cycle.

    Speaking on JoyNews’ AM Show on Tuesday, December 31, the Head of Public Affairs at WAEC, John Kapi, explained that the new programme, referred to as WASSCE PC1, provides a faster route for students to improve their grades.

    “Students who access their results now and realize they need to resit one or two papers have until 8th January to register online through our website or at WAEC-accredited internet cafés. The exams will take place from 24th January to 15th February 2025,” Mr Kapi stated.
    To aid candidates in their preparations, WAEC plans to expedite the release of chief examiners’ reports. These reports will provide detailed feedback on where students may have gone wrong and how they can better approach their studies and the examination process.

    “We’ve advertised this programme widely through banners, our website, and our results checker platform to ensure that both students and parents are aware,” Mr Kapi added.
    Students whose results have been cancelled are also eligible to sit the WASSCE PC1 exams, provided they have not been banned for some years for malpractice.
    For now, the exams will be conducted in regional capitals due to the limited number of candidates. Prospective participants are urged to complete their registration by the 8th of January to take advantage of this opportunity.

    WAEC has expressed optimism that this initiative will allow candidates to quickly improve their grades and qualify for the next cycle of admissions, avoiding a year-long delay in their academic progress.
    *WAEC INTRODUCE* *RESIT FOR FAILED* *SUBJECTS* Students can resit papers in January and February 2025 – WAEC. The West African Examinations Council (WAEC) has announced a new initiative allowing students to resit their WASSCE papers as early as January and February 2025. This marks a significant shift from the previous system, where candidates had to wait for the next private exam cycle. Speaking on JoyNews’ AM Show on Tuesday, December 31, the Head of Public Affairs at WAEC, John Kapi, explained that the new programme, referred to as WASSCE PC1, provides a faster route for students to improve their grades. “Students who access their results now and realize they need to resit one or two papers have until 8th January to register online through our website or at WAEC-accredited internet cafés. The exams will take place from 24th January to 15th February 2025,” Mr Kapi stated. To aid candidates in their preparations, WAEC plans to expedite the release of chief examiners’ reports. These reports will provide detailed feedback on where students may have gone wrong and how they can better approach their studies and the examination process. “We’ve advertised this programme widely through banners, our website, and our results checker platform to ensure that both students and parents are aware,” Mr Kapi added. Students whose results have been cancelled are also eligible to sit the WASSCE PC1 exams, provided they have not been banned for some years for malpractice. For now, the exams will be conducted in regional capitals due to the limited number of candidates. Prospective participants are urged to complete their registration by the 8th of January to take advantage of this opportunity. WAEC has expressed optimism that this initiative will allow candidates to quickly improve their grades and qualify for the next cycle of admissions, avoiding a year-long delay in their academic progress.
    Positive
    1
    · 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • DORAWA ITACE MAI ALBARKA

    1-GANYEN DORAWA
    2-SASSAQE DORAWA
    3-KAUCE DORWA
    4-SAIWA DORAWA
    5+FURE DORAWA (TUNTU)
    '6-YA'YA DORAWA (KALWA)
    7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA)
    8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA)

    KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE

    GANYEN DOROWA
    1-ASMA
    Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
    2-CUTAR FATA
    Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata

    SASSAKEN DORAWA
    1-SAURIN JIN FITSARI
    Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
    Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
    2-ZAFIN CIKI
    Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3

    SAIWAR DORAWA
    1-SANYI
    Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
    2- KURGA
    Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga

    BOWON DORAWA
    1-TARI
    A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
    2-BASIR
    Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne

    'YA'YAAN DORAWA (KALWA)
    1-KANSA
    Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
    2-MAKOKO
    A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne

    KAUCEN DORAWA
    1-TAIFOT
    A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
    2-CIWON GABOBI
    Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya

    FUREN DORAWA
    1-CIWON KODA
    A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
    2- KUMBURI -KO AMAI
    A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian

    GARIN DORAWA
    1-ULSA
    DORAWA ITACE MAI ALBARKA 1-GANYEN DORAWA 2-SASSAQE DORAWA 3-KAUCE DORWA 4-SAIWA DORAWA 5+FURE DORAWA (TUNTU) '6-YA'YA DORAWA (KALWA) 7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA) 8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA) KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE GANYEN DOROWA 1-ASMA Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma 2-CUTAR FATA Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata SASSAKEN DORAWA 1-SAURIN JIN FITSARI Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai, Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar 2-ZAFIN CIKI Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3 SAIWAR DORAWA 1-SANYI Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi 2- KURGA Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga BOWON DORAWA 1-TARI A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi 2-BASIR Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne 'YA'YAAN DORAWA (KALWA) 1-KANSA Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono 2-MAKOKO A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne KAUCEN DORAWA 1-TAIFOT A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki 2-CIWON GABOBI Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya FUREN DORAWA 1-CIWON KODA A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda 2- KUMBURI -KO AMAI A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian GARIN DORAWA 1-ULSA
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • A cikin wani shiri na dakile ayyukan ɓatagari, Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta samu nasarar cafke wasu da ake zargin sun kware wajan aikata miyagun laifuka a sassa daban-daban na jihar.

    Da yake magana a taron manema labarai da aka gudanar a Hedikwatar Rundunar da ke Gombe, Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar, ASP Buhari Abdullahi, ya bayyana wannan nasara a matsayin babban ci gaba a kokarin kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

    Daga cikin wadanda aka kama akwai wadanda ake zargin sun kware a harkar ƙwacen waya, fashi da makami, da sauran manyan laifuka. Wannan nasara ta nuna kudirin Rundunar wajen yaki da laifuka tare da tabbatar da tsaron al’umma.

    ASP Buhari Abdullahi ya jaddada cewa Rundunar za ta ci gaba da daukar matakai masu karfi wajen dakile aikata laifuka, tare da yin kira ga jama’a da su rika bayar da bayanai cikin lokaci domin taimakawa wajen yaki da masu aikata laifuka, a jihar.
    A cikin wani shiri na dakile ayyukan ɓatagari, Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta samu nasarar cafke wasu da ake zargin sun kware wajan aikata miyagun laifuka a sassa daban-daban na jihar. Da yake magana a taron manema labarai da aka gudanar a Hedikwatar Rundunar da ke Gombe, Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar, ASP Buhari Abdullahi, ya bayyana wannan nasara a matsayin babban ci gaba a kokarin kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Daga cikin wadanda aka kama akwai wadanda ake zargin sun kware a harkar ƙwacen waya, fashi da makami, da sauran manyan laifuka. Wannan nasara ta nuna kudirin Rundunar wajen yaki da laifuka tare da tabbatar da tsaron al’umma. ASP Buhari Abdullahi ya jaddada cewa Rundunar za ta ci gaba da daukar matakai masu karfi wajen dakile aikata laifuka, tare da yin kira ga jama’a da su rika bayar da bayanai cikin lokaci domin taimakawa wajen yaki da masu aikata laifuka, a jihar.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Results