DORAWA ITACE MAI ALBARKA

1-GANYEN DORAWA
2-SASSAQE DORAWA
3-KAUCE DORWA
4-SAIWA DORAWA
5+FURE DORAWA (TUNTU)
'6-YA'YA DORAWA (KALWA)
7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA)
8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA)

KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE

GANYEN DOROWA
1-ASMA
Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma
2-CUTAR FATA
Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata

SASSAKEN DORAWA
1-SAURIN JIN FITSARI
Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai,
Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar
2-ZAFIN CIKI
Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3

SAIWAR DORAWA
1-SANYI
Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi
2- KURGA
Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga

BOWON DORAWA
1-TARI
A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi
2-BASIR
Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne

'YA'YAAN DORAWA (KALWA)
1-KANSA
Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono
2-MAKOKO
A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne

KAUCEN DORAWA
1-TAIFOT
A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki
2-CIWON GABOBI
Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya

FUREN DORAWA
1-CIWON KODA
A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda
2- KUMBURI -KO AMAI
A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian

GARIN DORAWA
1-ULSA
DORAWA ITACE MAI ALBARKA 1-GANYEN DORAWA 2-SASSAQE DORAWA 3-KAUCE DORWA 4-SAIWA DORAWA 5+FURE DORAWA (TUNTU) '6-YA'YA DORAWA (KALWA) 7-GARIN 'YA'YA (GARIN DORAWA) 8'-YA'YA DORAWA (MAKUBA) KO WANNE A CIKIN SU MAGANI NE NA MUSAMMAN A GARGAJIYANCE GANYEN DOROWA 1-ASMA Shan Garin Ganyen Dorawa Rabin Cokali a Ruwan Dumi Yana Maganin Asma 2-CUTAR FATA Ana Dafa Danyen Ganyen Dorawa Ayi Wanka Dashi Ruwan Da Dumi Yana Maganin Cututtukan Fata SASSAKEN DORAWA 1-SAURIN JIN FITSARI Wanda ke Fama da Yawan Yin Fitsari Akai-Akai, Ya Nemi Sassaken Dorawa Ya Dafa Yana Sha Zai Rabu da Wannan Matsalar 2-ZAFIN CIKI Wanda Cikin Shi Ke Yawan Daukar Zafi Ko da Yaushe Yasha Garin Sassaqen Dorawa Sau Daya Arana Kwana 3 SAIWAR DORAWA 1-SANYI Ana Dafa Saiwar Dorawa da Jar Kanwa Asha Sau Daya Kwana 3 Tana Maganin Sanyi 2- KURGA Ana Dafa Saiwar Dorawa Idan Ta Huce Ya Koma Mai Dumi A Tsuma Yaro Yana Maganin Kurga BOWON DORAWA 1-TARI A Dafa Bawon Dorawa Guda Daya Rak da Ruwa Lita 2 Asha Qaramin Kofi Sau daya a rana Lokacin da zaa Sha Asa Zuma Cokali Daya a Sha Kofi Daya Kullun Har Ya kare Cikin Ikon Allah Ko Wanne Irin Tari ne Zaa Rabu da shi 2-BASIR Garin Bawon Dorawa Mai Laushi Asha Cokalin Nescafe Sau Daya A Rana a Kowanne Irin Nuin abin Sha Zaa Rabu da BASIR Ko Wanne Irin ne 'YA'YAAN DORAWA (KALWA) 1-KANSA Garin Yayan Dorawa na Maganin Kansa ko Wacce Iri Idan Ana Shan Shi da Nono 2-MAKOKO A Soya Yayan Dorawa A Maida Su Gari Ana Sha A Ruwan Dumi Maganin Makoko ne KAUCEN DORAWA 1-TAIFOT A Dafa Kaucen Dorawa A Sha karamin Kofi Sau Daya ARana Yana Maganin Taifot Komai yawan shi Ajiki 2-CIWON GABOBI Mai Fama da Ciwon Gabobi Ya Dafa Kaucen Dorawa Yasha Zai Sami Lafiya FUREN DORAWA 1-CIWON KODA A Dafa Furen Dorawa A Sha karamin Kofi na Ruwan Mako 3 Yana Maganin Ciwon koda 2- KUMBURI -KO AMAI A Maida Furen Dorawa Gari Asha karamin Cokali a Kowanne Irin Abin Sha Sau 2 A Rana Kwana 7 Duk yadda Matsalar Kumburi ta Kai Zaa Sami Lafiya Ian GARIN DORAWA 1-ULSA
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored