• Azumi da Sallolin Kwanakin Ukun Farkon Sha'abana.

    Manzon Allah (s.a.a.w) Yace ; " Wanda Yayi Azumin Yini Uku na Farkon Sha'aban, Sannan Ya Mike a dararen Su (Farawa daga Yau, Wannan daren) sannan Yayi Sallah Raka'a 2, Yana Mai Karantawa a Kowace Raka'a Fatiha da Qulhuwallahu 11, Allah zai Tunkude masa Sharrin Sammai , da Sharrin Kassai, da Mutanen Kasa, da Sharrin Iblis da Rundunar sa, da Sharrin duk wani Mai Mulki Ja'iri, Kuma Ina Rantsuwa da Wanda Ya Aiko Ni da Gaskiya Ina Annabi,Lallai Allah Zai gafarta ma Sa Zunubbai Dubu Sab'in na cikin Kaba'irai, Wadanda Ke Tsakanin Sa da Allah Ta'ala, Sannan Ya tunkude masa AZABAR KABARI da Rushewar Sa (bacewa a Manta da kai) da Tsananin (cikin) Sa".

    A Duba Iqbalul A'amal.

    Sallu Alannabiy Wa AliHi Attahirin.

    Alz. Zawuyya Riyadhul Jannah bayan Makabarta.
    MUSA NAKOWA ABU SADEEQ
    Azumi da Sallolin Kwanakin Ukun Farkon Sha'abana. Manzon Allah (s.a.a.w) Yace ; " Wanda Yayi Azumin Yini Uku na Farkon Sha'aban, Sannan Ya Mike a dararen Su (Farawa daga Yau, Wannan daren) sannan Yayi Sallah Raka'a 2, Yana Mai Karantawa a Kowace Raka'a Fatiha da Qulhuwallahu 11, Allah zai Tunkude masa Sharrin Sammai , da Sharrin Kassai, da Mutanen Kasa, da Sharrin Iblis da Rundunar sa, da Sharrin duk wani Mai Mulki Ja'iri, Kuma Ina Rantsuwa da Wanda Ya Aiko Ni da Gaskiya Ina Annabi,Lallai Allah Zai gafarta ma Sa Zunubbai Dubu Sab'in na cikin Kaba'irai, Wadanda Ke Tsakanin Sa da Allah Ta'ala, Sannan Ya tunkude masa AZABAR KABARI da Rushewar Sa (bacewa a Manta da kai) da Tsananin (cikin) Sa". A Duba Iqbalul A'amal. Sallu Alannabiy Wa AliHi Attahirin. Alz. Zawuyya Riyadhul Jannah bayan Makabarta. MUSA NAKOWA ABU SADEEQ
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Duk wanda be godewa ni'imar Allah ba, ta ze gode ma azabar Sa
    Duk wanda be godewa ni'imar Allah ba, ta ze gode ma azabar Sa
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku ya yi gargadin cewar dimokiradiyar kasar ta kama hanyar rugujewa sakamakon yadda gwamnatin gwamnati ke tirsasawa jam'iyyun siyasa. Atikun ya ce lokaci ya yi da 'yan Najeriya za su zabawa kan su abinda suke so, ko ci gaba da dimokiradiya ko kuma watsi da ita. Tsohon mataimakin shugaban ya ce bai dace a ce kotuna ne zasu dinga bayyana wanda ya ci zabe ba, maimakon jama'ar dake kada kuri'a. Atiku wanda yake jawabi wajen taron jam'iyyun siyasa ya bukaci majalisar dokoki ta tashi tsaye wajen daukar matakin yin dokokin da za su kawo karshen wannan kama karya wajen bai wa jama'a abinda suka zabarwa kan su.

    Atiku Abubakar
    Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku ya yi gargadin cewar dimokiradiyar kasar ta kama hanyar rugujewa sakamakon yadda gwamnatin gwamnati ke tirsasawa jam'iyyun siyasa. Atikun ya ce lokaci ya yi da 'yan Najeriya za su zabawa kan su abinda suke so, ko ci gaba da dimokiradiya ko kuma watsi da ita. Tsohon mataimakin shugaban ya ce bai dace a ce kotuna ne zasu dinga bayyana wanda ya ci zabe ba, maimakon jama'ar dake kada kuri'a. Atiku wanda yake jawabi wajen taron jam'iyyun siyasa ya bukaci majalisar dokoki ta tashi tsaye wajen daukar matakin yin dokokin da za su kawo karshen wannan kama karya wajen bai wa jama'a abinda suka zabarwa kan su. 📷Atiku Abubakar
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • AL-HADITH:

    عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها.

    — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi...

    — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi.

    — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”.

    An ciro daga:

    -------------
    مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71

    #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية

    #PrayForLebanon
    #PrayForPalestine
    #03_12_2024M.
    @SheikhYakubYahyaKatsiba
    AL-HADITH: عن سلمان قال: قال رسول الله (صلى الله عليه وآله): يا سلمان من أحب فاطمة ابنتي فهو في الجنة معي, ومن أبغضها فهو في النار. يا سلمان حب فاطمة صلوات الله وسلامه عليها ينفع في مائة من المواطن, أيسرها: الموت والقبر والميزان والمحشر والصراط والعرض والحساب, فمن رضيت ابنتي عنه رضيت عنه, ومن رضيت عنه رضي الله عنه, ومن غضبت عليه فاطمة صلوات الله وسلامه عليها غضبت عليه, ومن غضبت عليه غضب الله عليه, يا سلمان ويل لمن يظلمها ويظلم بعلها أمير المؤمنين علياً عليه السلام, وويل لمن يظلم شيعتها وذريتها. — An ruwaito daga Salman ya ce: Manzon Allah (S) yana cewa: “Ya Salman wanda ya so Fatima ɗiyata, wannan yana a cikin Aljanna tare da ni, wanda kuwa ya fusatata (ko ya ƙi’ta) wannan yana wuta. Ya Salman son Fatima (S.A) yana amfani a wurare 100, daga cikin masu sauƙinsu akwai: Yayin Mutuwa, Cikin Ƙabari, tsayuwa, Mizani, Mahshar, yayin Hisabi... — Wanda ’ya’ta (Fatima) ta yarda da shi, na yarda da shi, wanda na yarda da shi Allah ma ya yarda da shi. Wanda Fatima (S.A) ta yi fushi da shi nima na yi fushi da shi, wanda nayi fushi da shi, Allah ma ya yi fushi da shi. — Ya Salman, azaba ta tabbata ga wanda ya zalunce ta kuma ya zalunci mijinta (Imam Ali A.S), haka azaba ta tabbata ga wanda ya zalinci magoya bayanta (’yan Shi’ar ta)”. An ciro daga: ------------- مئة منقبة ص 126، إرشاد القلوب ج 2 ص 294, بحار الأنوار ج 27 ص 116, العوالم ج 11 ص 171, غاية المرام ج1 ص71 #يا_زهراء #مظلومة_المغصوب #طاهرة_المطهرة #راضية_المرضية #حوراء_الإنسية #PrayForLebanon #PrayForPalestine #03_12_2024M. @SheikhYakubYahyaKatsiba
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • For Jozachar the son of Shimeath, and Jehozabad the son of Shomer, his servants, smote him, and he died; and they buried him with his fathers in the city of David: and Amaziah his son reigned in his stead.
    For Jozachar the son of Shimeath, and Jehozabad the son of Shomer, his servants, smote him, and he died; and they buried him with his fathers in the city of David: and Amaziah his son reigned in his stead.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • For Jozachar the son of Shimeath, and Jehozabad the son of Shomer, his servants, smote him, and he died; and they buried him with his fathers in the city of David: and Amaziah his son reigned in his stead.
    For Jozachar the son of Shimeath, and Jehozabad the son of Shomer, his servants, smote him, and he died; and they buried him with his fathers in the city of David: and Amaziah his son reigned in his stead.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Chop better
    Dress better
    Live better
    #ZABA#
    Chop better Dress better Live better #ZABA#
    Positive
    2
    · 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Starve your distractions...feed your focus.
    #ZABA#
    Starve your distractions...feed your focus. #ZABA#
    Positive
    1
    · 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Be good to yourself first❤...then others
    Happy new week❤
    #ZABA#
    Be good to yourself first❤...then others😊 Happy new week❤ #ZABA#
    Positive
    2
    · 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Acknowledge it...infact,accept it...that positive change in you❤.
    Keep working towards being the best version of yourself.
    #ZABA#
    Acknowledge it...infact,accept it...that positive change in you❤. Keep working towards being the best version of yourself🤗😊. #ZABA#
    Positive
    2
    · 0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Results
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You