• May Allah grant us with millions and billions this year
    May Allah grant us with millions and billions this year
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Press Allah.
    Press Allah.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • When a man has knowledge of Deen, he can lead his family with respect.

    When a woman has knowledge of Deen, she can lead her children in humility.

    When children have knowledge of Deen, they can lead their parents to Jannah.

    May Allah SWT grant everyone the Nihmath of Deen Ameen.
    When a man has knowledge of Deen, he can lead his family with respect. ✨💖✨ When a woman has knowledge of Deen, she can lead her children in humility. ✨💖✨ When children have knowledge of Deen, they can lead their parents to Jannah. ✨💖✨ May Allah SWT grant everyone the Nihmath of Deen Ameen. ✨💖✨
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Mutumcin Sahabbai subi Ahl-bayt (As), mutumcin ka a wurin mu ka girmama Ahl-bayt (As).
    Haka Allah ya ce ba ra'ayin mu bane.
    Mutumcin Sahabbai subi Ahl-bayt (As), mutumcin ka a wurin mu ka girmama Ahl-bayt (As). Haka Allah ya ce ba ra'ayin mu bane.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama

    Nasiha Daga Jamila Ibrahim

    Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa.

    Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i.

    Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta.

    Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai.

    Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba.

    Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne.

    Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña.

    Allah Ya kare mu baki daya.
    Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama Nasiha Daga Jamila Ibrahim Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa. Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i. Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta. Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai. Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba. Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne. Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña. Allah Ya kare mu baki daya.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Yah Allah
    Yah Rahman
    Yah Raheem
    Yah zal jalaal
    Wal ikram
    Yah Allah Yah Rahman Yah Raheem Yah zal jalaal Wal ikram
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Allah is my protector
    Allah is my protector
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Allah is one
    Allah is one
    Positive
    1
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Kana yawan fitar da hawaye, har kayi ta murza idanunka? Yawaita Shan miyar danyar kubewa, in Sha ALLAHU zaka warke!
    Kana yawan fitar da hawaye, har kayi ta murza idanunka? Yawaita Shan miyar danyar kubewa, in Sha ALLAHU zaka warke!
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Ya Allah, shower you bless upon me and my families
    Ya Allah, shower you bless upon me and my families 🙏🙏
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored