Sponsored
Sponsored
*Wani mutum ne ya shigo gida wajen matar sa rai bace! Sai tace me ke damun ka? Sai yace wannan Sarkin fa yace; duk Wanda bai Ζ™ara aure ba zai kashe shi. Sai tace yo ai kai Allah ya azurta ka da shahada kawai.*
*Wani mutum ne ya shigo gida wajen matar sa rai bace!πŸ˜“ Sai tace me ke damun ka? Sai yace wannan Sarkin fa yace; duk Wanda bai Ζ™ara aure ba zai kashe shi.😱 Sai tace yo ai kai Allah ya azurta ka da shahada kawai.πŸ™„*
0 Comments Β·0 Shares Β·0 Reviews
Sponsored
Sponsored