*Wani mutum ne ya shigo gida wajen matar sa rai bace! Sai tace me ke damun ka? Sai yace wannan Sarkin fa yace; duk Wanda bai Ζara aure ba zai kashe shi. Sai tace yo ai kai Allah ya azurta ka da shahada kawai.*
*Wani mutum ne ya shigo gida wajen matar sa rai bace!π Sai tace me ke damun ka? Sai yace wannan Sarkin fa yace; duk Wanda bai Ζara aure ba zai kashe shi.π± Sai tace yo ai kai Allah ya azurta ka da shahada kawai.π*
0 Comments
Β·0 Shares
Β·0 Reviews