• Good morning danloaders
    Good morning danloaders
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • It’s my birthday
    It’s my birthday
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Good morning Downloader
    Have a wonderful day ahead
    Good morning Downloader 🥰 Have a wonderful day ahead 😍
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Am calling money every day
    Am calling money every day
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • 0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Wane sashe na jawabin Jagora a wajen Maulidin Imam Ali (as) da ya guda a Abuja Litinin din nan 13 ga watan Rajab

    Da yake magana akan ibadodin Imam Ali (AS), Shaikh Zakzaky ya kawo kissar yadda Amirulmuminin ke kasancewa idan yana sallah, inda ya yi bitan ruwayar da kibiya ta soki Imam Ali (AS) a cinya, aka so a zare, amma sai yana jin zafi saboda maqalatun jikin kibiyar, da Sayyida (SA) ta ji, sai tace, ku kyale shi in yana sallah sai ku cire ba zai ji ba. Yana sallar aka cire bai san an cire ba.

    Yace: “Watarana Imam Ali na munajati, da ya yi Munajatin, sai ya bingire. Sai Abul Darda ya zo ya kama hannunsa ya daga, yace wallahi Dan Abidalib ya mutu. Sai ya garzaya ya je wajen Fatimatuz Zahra (SA) yace, me gidanki kuma sa’i ya yi. Tace me ya faru? Yace yana cikin munajati kawai sai muka ga ya bingire. Tace ai kullum sau kusan uku yake irin wannan, ka koma yana nan da ransa, munajatin ne ya shige shi ya nitsa.”

    A karshen jawabinsa, Jagora ya nusar da al’umma kan komawa ga jawaban da ya gabatar a lokutan Mauludan Imam Ali (AS) a Husainiyyah Baqiyatullah a shekarun baya, domin jin darajojinsa da aka yi ta karantawa a baya daga littafan Sunnah da Shi’a.

    Yace: “Darajarsa ba zai buyu ba ne, saboda haka duk yunkurin da za ku yi na bizne darajansa, Imam Ali ba zai biznu ba, domin shi ne magajin Manzon Allah (S), kuma binshi shi ne bin Manzon Allah, saba masa shi ne sabawa Manzon Allah (S), kuma sai ka san wiyalan Ali (AS) ne kake gane addininka, in baka san wilayan Ali ba da sauranka.” Ya kara da cewa: “Kafin kuma ka san wilayan Ali (AS) sai ka san Allah, ka san Manzo (S). In baka san Allah ba, ba za ka san Manzo ba, in baka san Manzo ba, ba za ka san Ali (AS) ba, ballantana kuma ka san Ausiya (AS).”

    Mauludin, wanda ya tara ba’adin ‘yan uwa da aka gayyata daga sassa daban-daban na kasar nan, tun da farko, sai da mawakan Harkar Musulunci suka kayata shi da wakokin Amirulmuminin (AS).
    Wane sashe na jawabin Jagora a wajen Maulidin Imam Ali (as) da ya guda a Abuja Litinin din nan 13 ga watan Rajab Da yake magana akan ibadodin Imam Ali (AS), Shaikh Zakzaky ya kawo kissar yadda Amirulmuminin ke kasancewa idan yana sallah, inda ya yi bitan ruwayar da kibiya ta soki Imam Ali (AS) a cinya, aka so a zare, amma sai yana jin zafi saboda maqalatun jikin kibiyar, da Sayyida (SA) ta ji, sai tace, ku kyale shi in yana sallah sai ku cire ba zai ji ba. Yana sallar aka cire bai san an cire ba. Yace: “Watarana Imam Ali na munajati, da ya yi Munajatin, sai ya bingire. Sai Abul Darda ya zo ya kama hannunsa ya daga, yace wallahi Dan Abidalib ya mutu. Sai ya garzaya ya je wajen Fatimatuz Zahra (SA) yace, me gidanki kuma sa’i ya yi. Tace me ya faru? Yace yana cikin munajati kawai sai muka ga ya bingire. Tace ai kullum sau kusan uku yake irin wannan, ka koma yana nan da ransa, munajatin ne ya shige shi ya nitsa.” A karshen jawabinsa, Jagora ya nusar da al’umma kan komawa ga jawaban da ya gabatar a lokutan Mauludan Imam Ali (AS) a Husainiyyah Baqiyatullah a shekarun baya, domin jin darajojinsa da aka yi ta karantawa a baya daga littafan Sunnah da Shi’a. Yace: “Darajarsa ba zai buyu ba ne, saboda haka duk yunkurin da za ku yi na bizne darajansa, Imam Ali ba zai biznu ba, domin shi ne magajin Manzon Allah (S), kuma binshi shi ne bin Manzon Allah, saba masa shi ne sabawa Manzon Allah (S), kuma sai ka san wiyalan Ali (AS) ne kake gane addininka, in baka san wilayan Ali ba da sauranka.” Ya kara da cewa: “Kafin kuma ka san wilayan Ali (AS) sai ka san Allah, ka san Manzo (S). In baka san Allah ba, ba za ka san Manzo ba, in baka san Manzo ba, ba za ka san Ali (AS) ba, ballantana kuma ka san Ausiya (AS).” Mauludin, wanda ya tara ba’adin ‘yan uwa da aka gayyata daga sassa daban-daban na kasar nan, tun da farko, sai da mawakan Harkar Musulunci suka kayata shi da wakokin Amirulmuminin (AS).
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Good morning guys
    Good morning guys
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Danloader is the best place to be if you want to make a passive income
    Danloader is the best place to be if you want to make a passive income 😍
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Ina taya Muminai murnar zagayowar ranar haihuwar Amirul Muminina Imam Ali a.s
    Ina taya Muminai murnar zagayowar ranar haihuwar Amirul Muminina Imam Ali a.s
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • In
    In
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored