• Dm me to join the WhatsApp group I make money from daily
    https://chat.whatsapp.com/JGpWkBBsUklEvFU7i1c5F3
    Dm me to join the WhatsApp group I make money from daily 👇 https://chat.whatsapp.com/JGpWkBBsUklEvFU7i1c5F3
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • AN KARRAMA FAUZIYYA D. SULEIMAN DA LAMBAR YABO TA PANDORA A MATSAYIN: "WADDA TA FI TAIMAKON AL’UMMA A 2024"

    Shahararriyar mai fafutukar tallafawa al’umma mabuƙata, kuma fitacciyar marubuciya a masana’antar Kannywood, Fauziyya D. Sulaiman ta samu lambar yabo ta (Pandora Award), a matsayin: "Wadda Ta Fi Taimakon Al’umma," (Best Community Impact Award).

    A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 aka gudanar da babban taron ba da lambobin yabon a Luxurian Event Centre da ke No. 19 Giɗaɗo Road, Kano.

    Bikin ba da lambobin yabon wanda ke zaman karo na shida a bana, ya zaƙulo muhimman mutane da suka yi fice a fannoni daban-daban, inda Fauziyya ta samu nasarar shiga a bana domin yaba wa da ƙara mata ƙarfin gwiwa kan ayyukan da ta ke yi. Yanzu haka ita ce mataimakiya ta musamman ga gwamnan Jihar Kano kan harkokin jinƙai da taimakon al’umma.
    AN KARRAMA FAUZIYYA D. SULEIMAN DA LAMBAR YABO TA PANDORA A MATSAYIN: "WADDA TA FI TAIMAKON AL’UMMA A 2024" Shahararriyar mai fafutukar tallafawa al’umma mabuƙata, kuma fitacciyar marubuciya a masana’antar Kannywood, Fauziyya D. Sulaiman ta samu lambar yabo ta (Pandora Award), a matsayin: "Wadda Ta Fi Taimakon Al’umma," (Best Community Impact Award). A ranar Laraba, 15 ga watan Janairu, 2025 aka gudanar da babban taron ba da lambobin yabon a Luxurian Event Centre da ke No. 19 Giɗaɗo Road, Kano. Bikin ba da lambobin yabon wanda ke zaman karo na shida a bana, ya zaƙulo muhimman mutane da suka yi fice a fannoni daban-daban, inda Fauziyya ta samu nasarar shiga a bana domin yaba wa da ƙara mata ƙarfin gwiwa kan ayyukan da ta ke yi. Yanzu haka ita ce mataimakiya ta musamman ga gwamnan Jihar Kano kan harkokin jinƙai da taimakon al’umma.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Let us always remember to pray for those who are wick in mind so God will see youkkkkkjjş very one of
    Let us always remember to pray for those who are wick in mind so God will see youkkkkkjjş very one of
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • See as e put hand for waist ona go talk watin dey the guy back as ochuko way dey make am no dey receive same treatment others receive
    See as e put hand for waist ona go talk watin dey the guy back as ochuko way dey make am no dey receive same treatment others receive
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Here is Luke 6:38 in the New King James Version (NKJV):

    "Give, and it will be given to you: good measure, pressed down, shaken together, and running over will be put into your bosom. For with the same measure that you use, it will be measured back to you.”
    Here is Luke 6:38 in the New King James Version (NKJV): "Give, and it will be given to you: good measure, pressed down, shaken together, and running over will be put into your bosom. For with the same measure that you use, it will be measured back to you.”
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama

    Nasiha Daga Jamila Ibrahim

    Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa.

    Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i.

    Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta.

    Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai.

    Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba.

    Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne.

    Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña.

    Allah Ya kare mu baki daya.
    Don Allah Maza Ku Kiýaýi Mata 'Ýan Baŕìķi, Domin Babu Komai A Lamaŕin Su Sai Bàĺa'ì Da Nadama Nasiha Daga Jamila Ibrahim Wasu mazan su ba maciji ba, amma kowane rami suka gani suna son sai sun shìģa. Wani ramin babu komai ciki sai bàĺà'i. Wasu matan sun saka son duniya a gaba, babu abunda suke yi sai bin bòķaye sabida son abun duniya, wata mace kana hada jiki da ita duk abunda take so ba tare da ka sani ba sai ka ba ta. Akwai wacce na ji tana cewa kabari suke zuwa tsakar dare su kwana sabida tsafi kawai. Shi ya sa za ku ga wani yana da dukiya kowa ya san shi amma bayan wasu 'yan shekaru kamar bai taba yin arziki ba. Ya kamata ku kiyaye, kuna ganin mace ta gifta jiki na rawa kai dole sai ka neme ta, ka manta wasu matan kyawun dan maciji ne. Don Allah maza ku kiyayi mata 'ýan bàŕìkin nan domin babu komai cikin lamarin su sai baĺa'i da nadama, ga uwa uba ma źùñùbin źìña. Allah Ya kare mu baki daya.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Alhamdulillahi hamdan
    Alhamdulillahi Shukran
    Alhamdulillahi robbil aalamin
    Alhamdulillahi hamdan Alhamdulillahi Shukran Alhamdulillahi robbil aalamin
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • You must be 18+ to view this content
  • Duk SAURAYI Idan Zai Haɗa LEFE Ya Saka Shadda Tafi Yawa Bayan Biki Ka Ɗinke Abinka kace ka Ara....
    Duk SAURAYI Idan Zai Haɗa LEFE Ya Saka Shadda Tafi Yawa Bayan Biki Ka Ɗinke Abinka kace ka Ara....
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
  • Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko

    Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.

    Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar.

    Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina.

    A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi.

    Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan.

    Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.

    Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.
    Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar. Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina. A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi. Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan. Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata. Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.
    0 Comments 0 Shares 0 Reviews
More Results
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored