• Seaman Abbas ya yiwa matarsa Hussaina dukan tsiya har sai da aka yi mata karin jini bisa zargin ita ce sanadiyyar korarsa a aiki sannan kuma da batun cewa an tara mata kudi Naira milyan 20 ta ɓoye bata bashi ba, abun ya kai ga har ta koma gida....

    Sea Man Abbas ya dake Hussaina kafin ya sake ta, Damuwar Hussaina shine Seaman Abbas ya futo ya shaki iskar yanci Koda bayi da kudi tana sonshi a haka.

    Damuwar Seaman Abbas shine an baiwa Hussaina kudade Masu yawa Kuma Taki ta bashi, a fahimtar sa itace tayi sanadiyar rasa Aikin sa.

    Hussaina Tasan Halin Mai Berkete Family baya wargi, shiyasa take taka tsantsan, shi Kuma Seaman Abbas a fahimtar sa Brekete Family yaki Tara Masa kudin da yayi alkawari, Kuma mutane sun ce zasu Tara ya hau su da fada, shiyasa ya fake da cewa Hussaina ce taci kudin da aka Tara Masu.

    Har yanzu dai Hussaina tana son Seaman duk da akwai abubuwan da ba za a ma fada maku ba

    Tun farko wayensu sun dauka munki mu Goya wa Seaman baya ne Amma duk Wanda yasan gidan Soja, akwai discipline din da idan har kaga mutum bayi dashi, to asali a rayuwar Sa akwai matsala.

    Hankali seaman daidai ne yanzu, kada wani yace maku Yana da ta'bun hankali
    Seaman Abbas ya yiwa matarsa Hussaina dukan tsiya har sai da aka yi mata karin jini bisa zargin ita ce sanadiyyar korarsa a aiki sannan kuma da batun cewa an tara mata kudi Naira milyan 20 ta ɓoye bata bashi ba, abun ya kai ga har ta koma gida.... Sea Man Abbas ya dake Hussaina kafin ya sake ta, Damuwar Hussaina shine Seaman Abbas ya futo ya shaki iskar yanci Koda bayi da kudi tana sonshi a haka. Damuwar Seaman Abbas shine an baiwa Hussaina kudade Masu yawa Kuma Taki ta bashi, a fahimtar sa itace tayi sanadiyar rasa Aikin sa. Hussaina Tasan Halin Mai Berkete Family baya wargi, shiyasa take taka tsantsan, shi Kuma Seaman Abbas a fahimtar sa Brekete Family yaki Tara Masa kudin da yayi alkawari, Kuma mutane sun ce zasu Tara ya hau su da fada, shiyasa ya fake da cewa Hussaina ce taci kudin da aka Tara Masu. Har yanzu dai Hussaina tana son Seaman duk da akwai abubuwan da ba za a ma fada maku ba Tun farko wayensu sun dauka munki mu Goya wa Seaman baya ne Amma duk Wanda yasan gidan Soja, akwai discipline din da idan har kaga mutum bayi dashi, to asali a rayuwar Sa akwai matsala. Hankali seaman daidai ne yanzu, kada wani yace maku Yana da ta'bun hankali
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku ya yi gargadin cewar dimokiradiyar kasar ta kama hanyar rugujewa sakamakon yadda gwamnatin gwamnati ke tirsasawa jam'iyyun siyasa. Atikun ya ce lokaci ya yi da 'yan Najeriya za su zabawa kan su abinda suke so, ko ci gaba da dimokiradiya ko kuma watsi da ita. Tsohon mataimakin shugaban ya ce bai dace a ce kotuna ne zasu dinga bayyana wanda ya ci zabe ba, maimakon jama'ar dake kada kuri'a. Atiku wanda yake jawabi wajen taron jam'iyyun siyasa ya bukaci majalisar dokoki ta tashi tsaye wajen daukar matakin yin dokokin da za su kawo karshen wannan kama karya wajen bai wa jama'a abinda suka zabarwa kan su.

    Atiku Abubakar
    Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku ya yi gargadin cewar dimokiradiyar kasar ta kama hanyar rugujewa sakamakon yadda gwamnatin gwamnati ke tirsasawa jam'iyyun siyasa. Atikun ya ce lokaci ya yi da 'yan Najeriya za su zabawa kan su abinda suke so, ko ci gaba da dimokiradiya ko kuma watsi da ita. Tsohon mataimakin shugaban ya ce bai dace a ce kotuna ne zasu dinga bayyana wanda ya ci zabe ba, maimakon jama'ar dake kada kuri'a. Atiku wanda yake jawabi wajen taron jam'iyyun siyasa ya bukaci majalisar dokoki ta tashi tsaye wajen daukar matakin yin dokokin da za su kawo karshen wannan kama karya wajen bai wa jama'a abinda suka zabarwa kan su. 📷Atiku Abubakar
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Godiya ya tabbatar Allah mamallakin komai
    Godiya ya tabbatar Allah mamallakin komai
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • A daure a saurara ba yawa, minti 4 ne kacal, Gaskiyar magana raddin Malam Junaidu yayi ma'ana sosai, a YouTube na tsinto bidiyon ban ƙara komi ban rage komi ba cikin sa.
    A daure a saurara ba yawa, minti 4 ne kacal, Gaskiyar magana raddin Malam Junaidu yayi ma'ana sosai, a YouTube na tsinto bidiyon ban ƙara komi ban rage komi ba cikin sa.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • A lokacin wanke ƙoda (dialysis), jini yana fita daga jiki ta cikin bututun ja, yana wucewa ta cikin injin wanke ƙoda, sannan ya koma jiki ta cikin bututun shuɗi. Wannan aikin yana ci gaba na tsawon awanni 4 yayin da mutum yake kwance a gado ba tare da motsi ba.

    Ana yin wannan aikin sau uku a mako, wato sau 12 a wata, kuma kowace rana tana ɗaukar awanni 4—jimilla awanni 48 a wata.

    Amma kai wanda ba ka da wannan matsalar, ƙodarka tana wanke jininka sau 36 a kowace rana ta atomatik, ba tare da wani zafi ko wahala ba.

    Hakika muna cikin ni'imomi da ba za a iya kirga su ba.

    Ka kasance mai godiya ga komai.
    A lokacin wanke ƙoda (dialysis), jini yana fita daga jiki ta cikin bututun ja, yana wucewa ta cikin injin wanke ƙoda, sannan ya koma jiki ta cikin bututun shuɗi. Wannan aikin yana ci gaba na tsawon awanni 4 yayin da mutum yake kwance a gado ba tare da motsi ba. Ana yin wannan aikin sau uku a mako, wato sau 12 a wata, kuma kowace rana tana ɗaukar awanni 4—jimilla awanni 48 a wata. Amma kai wanda ba ka da wannan matsalar, ƙodarka tana wanke jininka sau 36 a kowace rana ta atomatik, ba tare da wani zafi ko wahala ba. Hakika muna cikin ni'imomi da ba za a iya kirga su ba. 🤲 Ka kasance mai godiya ga komai. 🤲
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Wannan dai sabuwar kalma ce da matasa ke amfani da ita musamman a soshiyal midiya, don bayyana yadda suke son a yi wani abu.
    Wannan dai sabuwar kalma ce da matasa ke amfani da ita musamman a soshiyal midiya, don bayyana yadda suke son a yi wani abu.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As).

    Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi.

    #lebanon #iran #iraq #damascus
    Sheikh Muhammad Mahdi Nasrallah yayi takaitaccen bidiyo na nisanta kansa ga Siyasar Lebanon da duk wani abu da ya shafe ta, yace a matsayin sa na ɗalibin ilmi ɗan Hauza, Wazifar sa itace koyar da ilimin Mazhabin Ahl-bayt (As). Ba shakka naji daɗin wannan matsaya da ya ɗauka, don babu komi cikin sabgogin larabawa a duniyar yau face yaudara da cin dunduniyar wadda suka tsaya musu, ina masa fatan Alkhairi. #lebanon #iran #iraq #damascus
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Wani sashen bidiyon atisayen Rundunar Annabi Muhammad (S) daga mayaƙan Sa-kai na Iran da suka gabatar, a shirye-shiryen su na fuskantar yaƙi kai tsaye da Amurka. Sunan atisayen KUN SHIRYA MUN SHIRYA.
    Wani sashen bidiyon atisayen Rundunar Annabi Muhammad (S) daga mayaƙan Sa-kai na Iran da suka gabatar, a shirye-shiryen su na fuskantar yaƙi kai tsaye da Amurka. Sunan atisayen KUN SHIRYA MUN SHIRYA.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • An yada wani hoton Fasto Enoch Adeboye a Makkah da ke Saudiyya da kayan Alhazai. Duba martanin malamin a sashen sharhi.

    Hoto: @Sarkideyforyou, @PastorEAAdeboye/X.
    An yada wani hoton Fasto Enoch Adeboye a Makkah da ke Saudiyya da kayan Alhazai. Duba martanin malamin a sashen sharhi. Hoto: @Sarkideyforyou, @PastorEAAdeboye/X.
    1 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Bichi ya bayyana haka ne a wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, duk da a ciki bai bayyana waɗanda yake nufi da 'maciya amanar' ba.

    Ƙarin bayani - https://bbc.in/4j70pxp
    Bichi ya bayyana haka ne a wani bidiyo da ya karaɗe shafukan sada zumunta, duk da a ciki bai bayyana waɗanda yake nufi da 'maciya amanar' ba. Ƙarin bayani - https://bbc.in/4j70pxp
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Results
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You