• Hands on device
    #dandiron
    Hands on device #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Laughing wall paper
    #dandiron
    Laughing wall paper #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Mini phone
    #dandiron
    Mini phone #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • iPhone 15 specifications
    #dandiron
    iPhone 15 specifications #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Phone on money
    #dandiron
    Phone on money #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • A beautiful afternoon to all my Danloader family
    A beautiful afternoon to all my Danloader family
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Night view
    #dandiron
    Night view #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Phone symbols
    #dandiron
    Phone symbols #dandiron
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • Akwai wata hira da aka taɓa yi da dattijo, Alhaji Lema Jibrilu (Ɗan Iyan Katsina). Yace a rayuwarsa ya kafa kamfanoni aƙalla guda 22, amma galibinsu abinda ya kashe su shine SATA!

    Alhaji Lema yace sata ne ake masa na yankan shakku. Ƙaramin misalin da ya bada shine: lokacin da yake ganiyar nomansa, a kaf Arewa gonakinsa ne mafi girma domin yana da gonaki ne in the range of 4,300 to 5,300 acres. Yace ya kan noma buhu 60,000 na masara, shinkafa dss. Mechanized farming yake, ga injinina. Tractors guda 20.

    Amma da ma'aikata suka tasa shi gaba, dole ya rufe gonakin. Yace sai su ɗauki tractors ɗinsa su bada haya ba da saninsa ba, su sace masa petrol da diesel duka! Da ya gaji shine yayi ta rufe su sannu a hankali.

    Da can baya ina da wani tunani cewa rashin sa ido ne yake sa ake yiwa mutane sata. Amma ba za ka gane stealing skills na mutanen ƙasar nan ba sai ka zama full scale investor. Lokacin za ka ga professional thieves sosai. Tun kusan shekaru 8 zuwa 9 aka bani labarin baƙar wahalar da turawa masu kamfanin P&G (masu Pampers da Oral-B) suka sha a hannun ƴan Najeriya. Factory na P&G an musu sata ba na wasa ba. A sace musu raw material, kuma a sace finished product ɗin akai kasuwa ana saidawa. Da turawan nan suka ji uwar bari, suka ga ana nema a durkusar da su, to ala tilas shine suka dasa cameras kaca-kaca a cikin factory ɗin. Ko wani lungu da saƙo kawai camera ne. Ko me zai faru, duk wanda zai musu sata suna kallon shi.

    Kai babu satar da ta bani mamaki kamar wacce na taɓa ji na kamfanin FrieslandCampina WAMCO (masu Peak Milk). Wani ma'aikacinsu yake bani labari cewa ba sau ɗaya ba, ba sau biyu ba, sai ayi lodin tirela cike da madara ace za ta zo Depot na Arewa. Kwatsam sai ace mota ta ɓace. Mota fa tirela! Ko kuma motar ta zo Depot ɗin kaya basu cika ba, sai ace ko an yi fashi a hanya ko wani abu. Wannan duk ya faru ne kafin kamfanonin su waye da harkokin computer. Yanzu bana tsammanin akwai wanda zai yi wannan wautar ya tsira.

    Duk wanda zai kafa business ya tabbatar yana da lokacin sa-ido (supervision). Ko baka da lokacin, to ka tabbatar kana da robust control system. Ka biya ma'aikata albashi mai ma'ana, sannan ka sa mu ido, ka takura su kada ka bar ƙofar sata komin ƙanƙantar ta. Idan ba haka ba, mutane za su rusa ka. I hate to say this amma mutanenmu suna da matsalar sata. Kuma ba wai ina nufin ƴan Arewa ba kawai, ina nufin duk ƙasar ne haka. Yadda ka ga shugabanni mafi yawa ɓarayi, to fa cikin talakawan ma abin kusan haka ne. Kana ɗauke idanunka za ka sha mamaki.

    Wannan gyaran kuma iyaye ne za su yi shi. Sannan alƙalan kotu su tabbatar ana hukunci mai karya zuciya ga ɓarayi. Sannan gwamnati ta shafawa idanunta toka, duk wani hukuncin da kotu ta yanke, sai a tabbatar an zartas. Daga lokacin ne dukiyar mutane za ta samu salama.
    Akwai wata hira da aka taɓa yi da dattijo, Alhaji Lema Jibrilu (Ɗan Iyan Katsina). Yace a rayuwarsa ya kafa kamfanoni aƙalla guda 22, amma galibinsu abinda ya kashe su shine SATA! Alhaji Lema yace sata ne ake masa na yankan shakku. Ƙaramin misalin da ya bada shine: lokacin da yake ganiyar nomansa, a kaf Arewa gonakinsa ne mafi girma domin yana da gonaki ne in the range of 4,300 to 5,300 acres. Yace ya kan noma buhu 60,000 na masara, shinkafa dss. Mechanized farming yake, ga injinina. Tractors guda 20. Amma da ma'aikata suka tasa shi gaba, dole ya rufe gonakin. Yace sai su ɗauki tractors ɗinsa su bada haya ba da saninsa ba, su sace masa petrol da diesel duka! Da ya gaji shine yayi ta rufe su sannu a hankali. Da can baya ina da wani tunani cewa rashin sa ido ne yake sa ake yiwa mutane sata. Amma ba za ka gane stealing skills na mutanen ƙasar nan ba sai ka zama full scale investor. Lokacin za ka ga professional thieves sosai. Tun kusan shekaru 8 zuwa 9 aka bani labarin baƙar wahalar da turawa masu kamfanin P&G (masu Pampers da Oral-B) suka sha a hannun ƴan Najeriya. Factory na P&G an musu sata ba na wasa ba. A sace musu raw material, kuma a sace finished product ɗin akai kasuwa ana saidawa. Da turawan nan suka ji uwar bari, suka ga ana nema a durkusar da su, to ala tilas shine suka dasa cameras kaca-kaca a cikin factory ɗin. Ko wani lungu da saƙo kawai camera ne. Ko me zai faru, duk wanda zai musu sata suna kallon shi. Kai babu satar da ta bani mamaki kamar wacce na taɓa ji na kamfanin FrieslandCampina WAMCO (masu Peak Milk). Wani ma'aikacinsu yake bani labari cewa ba sau ɗaya ba, ba sau biyu ba, sai ayi lodin tirela cike da madara ace za ta zo Depot na Arewa. Kwatsam sai ace mota ta ɓace. Mota fa tirela! Ko kuma motar ta zo Depot ɗin kaya basu cika ba, sai ace ko an yi fashi a hanya ko wani abu. Wannan duk ya faru ne kafin kamfanonin su waye da harkokin computer. Yanzu bana tsammanin akwai wanda zai yi wannan wautar ya tsira. Duk wanda zai kafa business ya tabbatar yana da lokacin sa-ido (supervision). Ko baka da lokacin, to ka tabbatar kana da robust control system. Ka biya ma'aikata albashi mai ma'ana, sannan ka sa mu ido, ka takura su kada ka bar ƙofar sata komin ƙanƙantar ta. Idan ba haka ba, mutane za su rusa ka. I hate to say this amma mutanenmu suna da matsalar sata. Kuma ba wai ina nufin ƴan Arewa ba kawai, ina nufin duk ƙasar ne haka. Yadda ka ga shugabanni mafi yawa ɓarayi, to fa cikin talakawan ma abin kusan haka ne. Kana ɗauke idanunka za ka sha mamaki. Wannan gyaran kuma iyaye ne za su yi shi. Sannan alƙalan kotu su tabbatar ana hukunci mai karya zuciya ga ɓarayi. Sannan gwamnati ta shafawa idanunta toka, duk wani hukuncin da kotu ta yanke, sai a tabbatar an zartas. Daga lokacin ne dukiyar mutane za ta samu salama.
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
  • I always love danloader
    I always love danloader
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
More Results
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You