Sponsored
  • Muna taya Imam Mahdi (Ajtf) da Jagora Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (Hafizahullah) da dukkan Al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Shugabar matan Duniya da Aljannah Sayyida Fatima Zahra (As) tare da fatan Allah ya maimaita mana cikin koshin lafiya da yalwar arziƙi.

    #birthdaycelebration

    @SZakzakysGallery
    20 Jimada Thani 1446
    22 December 2024
    Muna taya Imam Mahdi (Ajtf) da Jagora Sayyid Ibraheem Yaqoub Zakzaky (Hafizahullah) da dukkan Al'ummar musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Shugabar matan Duniya da Aljannah Sayyida Fatima Zahra (As) tare da fatan Allah ya maimaita mana cikin koshin lafiya da yalwar arziƙi. #birthdaycelebration @SZakzakysGallery 20 Jimada Thani 1446 22 December 2024
    0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews