Wani ya tambaye ni meye alaƙar da ke tsakanin Mayaƙan takfiriyya Wahabiyyah da suka kifar da Bashar Al-Assad da kuma Amurk@ zuwa Is@la?.
Amsar wannan tambayar a buɗe take ga duk mai karanta tarihi ko ya san tarihin Musulunci, kuma tsohuwar alaƙa ce tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, an kulla alaƙar ne akan wata manufa ta lalata gidan Annabi Muhammad (S) da ɗaukar fansa akan sa da Musulunci.
BANU-UMAYYAH; Wata Ƙabila ce da ɗan cikinta Abu-Sufyan ya ke Mulkar Makkah lokacin da Musulunci ya zo ta hanun Annabi Muhammad (S), ansha fama da su an kai ruwa rana da su sosai akan su karɓi Musulunci amma suka ƙi, kuma sune mutane guda tilo da a ƙarkashin Jagorancin Annabi Muhammad (S) Musulunci ya zare takobi akan su har akai yaƙin Badar da Uhudu. Bayan Musulunci yayi ƙarfi ya rusa su akai 'Fatahu Makkah', wadda Banu-Umayyah su kwashi ƙaskanci mara muni a tarihin su bayan Annabi ya yafe musu.
Har zuwa wannan lokaci Banu-Umayyah basu haƙura da abinda Manzon Allah (S) yai musu ba, duk da cewa sun kashe Imam Hassan (As) ta hanun ɗan su Mu'awuya wato ɗan Abu-Sufyan, kuma sun kashe Imam Al-Hussain (As) ta hanun ɗan su Yazidu, sunyi kalmomi na Isgili sosai bayan waƙi'ar Karbala akan sun ɗauki fansar abinda Annabi (S) yai musu a Badar da Uhudu, kama kama har Banul-Abbas suka zo sukai biji-biji da Banu-Umayyah, amma daga baya bayan nan yanzu tasirin su ya fara dawowa.
Abu-Sufyan, shine wadda Manzon Allah (S) ya hambarar da shi a Makkah, Musulunci ya maye gurbin sa, ɗan sa na cikin sa Mu'awuya ya nausaya Sham (Syria) inda yaje ya haɗa daula da sansanin maƙiya Annabi (S) tsantsa ba mis, aka gadar da kiyayyar Ahl-bayt (As) tsawon lokaci da halasta zagin Imam Ali (As) da A'immatu Ahl-bayt kusan Shekaru 80, kafin daga baya abin ya lafa, wannan tsatson su suka haifar da ƴan tawayen Siriya na yau.
Ko bayan hambarar da gwamnatin Bashar Al-Assad, wasun su sunje wurare masu tsarki na A'immatu Ahl-bayt (As) suna cewa Banu-Umayyah sun dawo, kuma sai su rusa Karbala da Najaf, tasirin Mu'awuya ya dawo.
BANU-YAHUDU; Suna kullace da Annabi Muhammad (S) mummunar kullata tunda aka karɓe iko da garin su na Khaibar bayan sunki amsar Musulunci, kuma wadda ya musu ɗiban Karen mahaukaciya bayan sunzo da wargi ga Manzon Allah (S) ba kowa bane face Ali ɗan Abi-dalib (As), saboda haka har yau har gobe suna cike da fushin abinda ya faru a Khaibar kamar yadda Banu-Umayyah suke da fushin abinda ya faru a Fatahu Makkah, wannan itace alaƙar da aka kulla tsakanin Banu-Umayyah da Banu-Yahudu akan Imam Ali ɗan Abi-dalib da duk wata Shi'ar sa, kuma ba zasu janye wannan hadakar ba har sai ranar da Allah ya kawo ƙarshen wannan duniyar.
Shiyasa kuka ji ƴan tawayen Siriya na cewa ba Shi'a ba kayan ta, kuma mun gwammace muyi alaƙa da Isra'ila fiye da Iran, meyasa?, saboda Iran ƴan Shi'a ne wadda suka zaɓi subi Imam Ali (As) ya kai su ga Manzon Allah (S), to duka biyun Banu-Umayyah da Banu-Yahudu, Imam Ali (As) gagarumin mutumin da yai musu lefi ne, sun gadarwa junan su sai sun shafe ambaton sa kamar yadda ya shafe na kakannin su, wannan kuma har abada ba zai faru ba Insha-Allah.
Hoton da ke ƙasa, sabuwar tutar Syria ne da Amurka da Isra'ila.
Muhammad Balaa Afuwaa