Kasa ta rikice fa An 'Ya Mutsa Gashin Baki A Zauren Majalisar Dattawan Nigeria Tsakanin Sanata Natasha Akpoti Da Shugaban Majalisar Goodwin Akpabio

Sanata Natasha Akpoti mai wakiltar kogi ta kudu ta bayyana cewa, bata tsoron Shugaban Majalisar "Am not Afraid of you" ta kara da cewa, duk wata matsala da take faruwa a zauren majalisar shi yake kawo ta" inji ta.

Ko meye zafi haka ?

Daga Muhammad Kwairi Waziri
Kasa ta rikice fa An 'Ya Mutsa Gashin Baki A Zauren Majalisar Dattawan Nigeria Tsakanin Sanata Natasha Akpoti Da Shugaban Majalisar Goodwin Akpabio Sanata Natasha Akpoti mai wakiltar kogi ta kudu ta bayyana cewa, bata tsoron Shugaban Majalisar "Am not Afraid of you" ta kara da cewa, duk wata matsala da take faruwa a zauren majalisar shi yake kawo ta" inji ta. Ko meye zafi haka ? Daga Muhammad Kwairi Waziri
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored