YA SAMU TSAIKO:- Gwamnatin tarayya bazata iya fara bada kudaden kananan hukumomi a watan January ba kamar yadda ta alkawarta a baya.

Dalili saboda babban bankin najeriya CBN ya bayyana cewa bai iya gama bude akawun akawun din kananan hukumomin ba da zaa dinga zuba musu kudade.

Haka kuma akwai ka'ida wadda ake saka ran zasu cika kafin antaya musu wannan kudade wanda ake kallon yana da matukar wahala su iya cika wannan ka'idoji.

KA'IDA:- shine kowacce karamar hukuma zata rubutawa CBN yadda zata kashe kudadenta na tsawon shekaru biyu kafin fara bata kudadenta kai tsaye. Tirkashi! Domin zaa sanya ido akan yadda sukai tasarrafin kudaden.
YA SAMU TSAIKO:- Gwamnatin tarayya bazata iya fara bada kudaden kananan hukumomi a watan January ba kamar yadda ta alkawarta a baya. Dalili saboda babban bankin najeriya CBN ya bayyana cewa bai iya gama bude akawun akawun din kananan hukumomin ba da zaa dinga zuba musu kudade. Haka kuma akwai ka'ida wadda ake saka ran zasu cika kafin antaya musu wannan kudade wanda ake kallon yana da matukar wahala su iya cika wannan ka'idoji. KA'IDA:- shine kowacce karamar hukuma zata rubutawa CBN yadda zata kashe kudadenta na tsawon shekaru biyu kafin fara bata kudadenta kai tsaye. Tirkashi! Domin zaa sanya ido akan yadda sukai tasarrafin kudaden.
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored