Allah ba zai bar wasu iyayen ba wlh
Ta haifi yarinya mai rangwamen hankali,Akallah tana da shekara kusan 27 zuwa 28 yanzu haka.
Amma a haka take saka kai ta tafi tallan magunguna tun 7am har kusan 10pm,ta bar yarinyar tana gararamba a cikin anguwa,babu abinci safe,rana balle na dare sai wanda ya dubi Allah da Annabi ya samma yarinyar dan kadan.
Kwanaki wani dan abokin Abbanmu yazo yace ai wa uwar yarinyar magana samarin anguwa suna lalata yarinyar su bata Naira 20 ko 50,duk tsanata da fitar dare haka na daidaici lokcin dawowarta naje na gaya mata abinda aka zo da shi sbd hankali na ya tashi wlh,a lokcin ta nuna min zata gyara ta dinga bayar da ita ajiya a wani gidan amma karshe bata gyara ba sai zagi da ta biyo bayana da shi.
Babban abin tashin hankalin yanzu ta tsiri tafiya tallan magungunanta wasu garuruwan da zata je tai kwana 2 ko 3 ma kuma bata bar yarinyar a hannun kowa ba,sai wanda ya dubi Allah in dare yayi yace ta shigo gidansa ta kwana.
Yau ma ta sake saka kanta ta yi irin wannan tafiyar,su kuma masu cewa ta shigo gidan nasu ta kwana sun ce wlh sai dai ta kwana a waje.
Wannan wace irin rayuwar,alokacin da iyayenmu suke kokarin ganin sun kare mutuncinmu ita kuma lokcin take watsar da mutuncin tata yar,kuma ita kadai Allah ya bata fa.
Nasan wasu zasu ce karshe neman abinda zata bawa yarinyar take fita yi,ko kadan wlh duk wata sai "yar yayarta ta aiko mata da kayan abinci masu yawan da zasu iya wata 3 ko 4 basu kare ba,kuma duk wata take aiko da shi.
Sannan duk wata sai an aiko mata da kudin maganin yarinyar amma wlh ko period take yi sai dai makota su gyarata balle ta siyasa yarinyar magani in tana rashin lafiya sannan bata kai ta ganin likitan lalurarta,wanka kuwa zata iya fin wata guda baa mata ba,makotan da suka fara yi mata wanka haka taje ta zagesu wai suna kalle mata jikin yarinya haka suka hakura suka zuba mata ido,in tazo kusa da kai ko yafiyar miyau ba zaka iya yi na sbd wari da karni.
Don Allah duk wanda yasan wani mataki da za a dauka akan matar nan ya taimaka ko don makomar yarinyar nan

Don Allah duk wanda yasan wani mataki da za a dauka akan matar nan ya taimaka ko don makomar yarinyar nan🙏
0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews