Wani lokaci ina kasuwa wani yaro ya ce ya na son kaya,amma sai an tura zai biya,ni kuma na ce bama haka.shi kuwa yai ta hada ni da Allah ni kuma sai na hada masa kayan na 23k na bawa me kai saqo na ce ya bawa drivern da ya sani dan sai an biya za a karba.yaro ya zo kar6ar kaya ya ce ya biya .su kuma sun manta basu kira ni ba,ai kuwa ya na kar6a yai Blocking di na ta ko ina. Ni kuma na barshi da Allah ba wanda na bawa labari wai yanzu yai min magana da wata number na nuna bangane sa ba mu kai ta chat har ya je ya bude ni a tunanin sa na manta.yanzu dai ya turo 15k ya na jira wasu kayan kawai nai masa forwarding din tsohon chat dinmu.shine ya ke ta ban haquri wai na tura masa. Wai na taimaka ni kuma na ce ni baka tausaya min ba,baka tunanin kayan ba nawa bane? Ka na son gina goben ka ka na cuta? Ka ji tsoron Allah.
Wani lokaci ina kasuwa wani yaro ya ce ya na son kaya,amma sai an tura zai biya,ni kuma na ce bama haka.shi kuwa yai ta hada ni da Allah ni kuma sai na hada masa kayan na 23k na bawa me kai saqo na ce ya bawa drivern da ya sani dan sai an biya za a karba.yaro ya zo kar6ar kaya ya ce ya biya .su kuma sun manta basu kira ni ba,ai kuwa ya na kar6a yai Blocking di na ta ko ina. Ni kuma na barshi da Allah ba wanda na bawa labari 😃 wai yanzu yai min magana da wata number na nuna bangane sa ba😀 mu kai ta chat har ya je ya bude ni a tunanin sa na manta.yanzu dai ya turo 15k ya na jira wasu kayan kawai nai masa forwarding din tsohon chat dinmu.shine ya ke ta ban haquri wai na tura masa. Wai na taimaka ni kuma na ce ni baka tausaya min ba,baka tunanin kayan ba nawa bane? Ka na son gina goben ka ka na cuta? Ka ji tsoron Allah.
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored