Haɗakar ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso na shirin girke dakaru na musamman waɗanda za a kira da ''dakarun AES'' aƙalla dubu 5 a yankunan da ake ganin barazanar ayyukan ta’addanci a yankin Sahel, ƙarƙashin yarjejeniyar tsaron ƙawance da ke tsakanin ƙasashen 3 da nufin kawo ƙarshen matsalolin tsaron da suka dabaibayesu.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/BLIt.f
Haɗakar ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso na shirin girke dakaru na musamman waɗanda za a kira da ''dakarun AES'' aƙalla dubu 5 a yankunan da ake ganin barazanar ayyukan ta’addanci a yankin Sahel, ƙarƙashin yarjejeniyar tsaron ƙawance da ke tsakanin ƙasashen 3 da nufin kawo ƙarshen matsalolin tsaron da suka dabaibayesu. Ƙarin bayani: https://rfi.my/BLIt.f
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored