Wata sabuwar gobarar daji ta fara ci ganga-ganga a birnin Los Angeles da tsakar dare inda ta ƙone kusan Eka dubu 10 kwatankwacin murabba’in kilomita 38

Wutar mai ɗauke da iska mai ƙarfi na rurawa ta tursasa kwashe mutum dubu 31 saboda irin barazanar da ta ke yi a yankin.
Wata sabuwar gobarar daji ta fara ci ganga-ganga a birnin Los Angeles da tsakar dare inda ta ƙone kusan Eka dubu 10 kwatankwacin murabba’in kilomita 38 Wutar mai ɗauke da iska mai ƙarfi na rurawa ta tursasa kwashe mutum dubu 31 saboda irin barazanar da ta ke yi a yankin.
0 Comments ·0 Shares ·0 Reviews
Sponsored
Upgrade to Pro
Choose the Plan That's Right for You
Sponsored