A makon da ta gabata ne, wani Fitaccen mai amfani da shafukan sada zumunta, mai suna Dan Bello ya zargi Gwamnatin Tinubu da hada kai da malamai a Najeriya don kawo masa mutane a matsayin wata alama da Gwamnatin Tinubu zatayi amfani da hakan a idon duniya wajen nuna cewa Gwamnatin Najeriya na da Matukar goyon baya ga yan kasar.
Sai dai bayan bayyanar Faifan Sheikh Abdullahi Bala lau ya kara tabbatar da zargin da Dan Bello yayi ga malaman Najeriya.
Bala Lau ya bayyana cewa kungiyar ta shirya gudanar da taron mahaddatta masu amfani da riwayar warshi da Hafsu don hada kansu su zama akwai alaƙa ta zumunci mai ƙarfi a tsakanin makaranta Alkur'ani na fadin kasar.
A cewar Sheikh Abdullahi Bala lau, babu wani abu da zai hada kan jama'a sai Alkur'ani.
su
Sai dai a ranar 20 ga watan Janairu 2025 Yaro kuma khalifan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Sayyadi Ibrahim ya bayyana wasu batutuwa dangane da taron makaranta Alkur'anin, wanda ya sha bambam da kalaman Sheikh Abdullahi Bala lau.
Sayyadi Ibrahim Dahiru Bauchi ya bayyana cewa, "manufar shirya wannan karatun Alkur'anin shine a nunawa duniya cewa, Kasar Najeriya ita ce kasa mafi yawan makaranta Alkur'anin a fadin Duniya.
Sai dai bayyana bullar video Sayyadi Ibrahim mutane da dama sun fara bayyana suka da zarge-zarge ga malaman da dama. Inda wasu ke bayyana cewa kudi aka ba su.

0 Comments
·0 Shares
·0 Reviews