An yi rashe rashe a masana'antar Kannywood.

A jiya Lahadi aka yi jana'izar mahaifiyar Yaya Ɗanƙwambo na shirin Gidan Badamasi.

Hakazalika, an sanar da rasuwar mahaifiyar jarumin barkwanci, Aminu Baba Ari.

An yi rashe rashe a masana'antar Kannywood. A jiya Lahadi aka yi jana'izar mahaifiyar Yaya Ɗanƙwambo na shirin Gidan Badamasi. Hakazalika, an sanar da rasuwar mahaifiyar jarumin barkwanci, Aminu Baba Ari.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored