Duk wanda muka kama da cin zàráfín bil-adama za mu hukunta shi - inji kwamishinar Shari'a Fadeela Muhammad Dikko
Kwamishinar Shari'a ta jihar Katsina Barista Fadeela Muhammad Dikko, ta ce babu wanda ya fi ƙarfin doka ko ɗan waye, don haka duk wanda aka kama yaci zarafi Mata ta hanyar fy@ɗé ko láláta Yara samari ko wani cin zàráfín na daban za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.
Barista Fadeela Muhammad ta bayyana haka ga Manema Labarai daide lokacin da suka fito daga shari'ar wasu da aka gabatar gameda cín záráfí, ranar Talata 14 ga watan Janairu 2025 cikin birnin jihar.
Katsina Post ta samu cewa, ma'aikatar Shari'a ta yi haɗin guiwa da hukumar 'Yansanda, hukumar NSCDC, masu ruwa da tsaki domin ayyuka tare don daƙile cin zàráfí a faɗin jihar Katsina.
A cewar ta, ko a shekarar 2024 da ta gabata Gwamna Raɗɗa ya sa hannu a kan dokar da take hani da cin zàráfín Mata da sauran bil-adama, saboda haka ke duk wani mai faɗa aji a ma'aikatar Shari'a suka rufa ma su baya domin ganin an hukunta duk wanda ya karya doka idan har an kama mutum da laifin da ake tuhumar sa da shi.
Ta yi nuni da cewa, bayan sa hannu ne ma'aikatar Shari'a ta kafa wani kwamiti na kota-kwana wanda a lokacin saida aka binciko Laifuka 50 da suka haɗa da cin zàráfín Ɗan Adam, wanda ta ce da yawan wasu mutane suna tunanin ba a hukunta masu irin waɗannan Laifuka, amma yanzu ga shi sun tara yan jarida sun ganema idanun su, domin wannan shi ne karo na farko da aka fara bayyana ma al'umma irin tarin nasarar da aka fara samu gameda hukunta masu laifukan.
Ta kuma jaddada cewa, tun da wannan watan har ƙarshen sa za su ci gaba da gabatar da waɗanda ake tuhuma domin al'umma su san ana hukunci kuma duk wanda yake shirin yi yaji tsoron aikatawa, domin sun yi alƙawarin duk wanda aka kama da laifin za a hukunta shi daide da abinda ya aikata.
Kazalika, kwamishinar ta yi alƙawari za su cigaba da wayar da kan al'umma musamman mutanen karkara gameda da cin zàráfínsu ko kuma waninsu, domin nuna ma su hanya ta yadda za su kawo ƙara domin a bi ma su hakin su.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews