ƊABI'AR MISPRIORITY A CIKIN MATASA
Rashin sanin kai, da abunda kai ke buƙata, shi ke kawo Mispriority. Sai ka ga mutum ya zaɓi aikata abunda ba zai amfaneshi ba, Alhali ga wanda zai amfaneshi a gabansa yana gani.
Sai ka ga mutum ya ƙi yin wajibi a Rayuwa ya koma aikata mustahabbi koma makaruhi.
Kamar ya dage sai ya cika akwati da sabbin kaya, ko sai ya sayi takalma kala talatin, alhali ga kasuwancinsa na buƙatar Jari. Ko kuma yana bukatar samun muhalli ko shago.
Kamar mutum ya ɓata lokaci wajen taya wani club na kwallo murna ko taya wani mawaƙi ko Ɗan murnar lashe gasa, har hakan ya hanashi aikata abunda zai gina tashi rayuwar.
Haka Mutum ya dage sai kafirta wasu ya fitar da su daga addini Alhali ya kasa aikata Addinin. Ko ya dinga ɗaular mutane maƙiyansa ne alhali shi ya kasa son kowa.
Mispriority shine ciwon Cancer mafi muni ga rayuwar matashi. Ba zai tashi nadama ba sai Dama ta kucce, shekaru sun ja.
Mispriority shine aikata abunda ba shine mafi muhimmanci ba, alhali ga mafi muhimmanci na jiranka.
Shamsudeen Hassan Zuru.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews