Amurka ta yi tayin dawo da makuden kudaden da aka karkatar da su zuwa kasar ta hanyar halasta kudin haram daga Najeriya, ciki har da na Diezani Alison-Madueke da mukarrabanta. Amurka dai ta gindaya sharuda ta ce "kudi a kashe su ta hanya mai kyau".

0 Comments
0 Shares
0 Reviews