Babban mai gabatar da kara na gwamnatin Mali Boubacar Moussa Diarra, ya ce ko a kwanakin bayan an cafke wasu mutane hudu 'yan kasar Canada da suke hada-hadar zinariya ta haramtacciyar hanya. Mali na daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a wajen fitar da zinare a kasuwannin duniya.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews