Lalata mutum-mutumin na nuni da irin ɓacin rai da 'yan ƙasar Ghana ke ciki sakamakon talauci da matsin rayuwar da suka fuskanta a mulkinsa.

Mutane da dama a lokacin sun soki matakin ƙera mutum-mutumin inda suka kira shi da 'yabon kai' a lokacin da ake fama da taɓarɓarewar tattalin arziƙi.

A watan da ya gabata ne aka fara lalata mutum-mutumin inda aka karya masa ƙafa, yanzu dai an kai ga lalata shi baki ɗaya.
Lalata mutum-mutumin na nuni da irin ɓacin rai da 'yan ƙasar Ghana ke ciki sakamakon talauci da matsin rayuwar da suka fuskanta a mulkinsa. Mutane da dama a lokacin sun soki matakin ƙera mutum-mutumin inda suka kira shi da 'yabon kai' a lokacin da ake fama da taɓarɓarewar tattalin arziƙi. A watan da ya gabata ne aka fara lalata mutum-mutumin inda aka karya masa ƙafa, yanzu dai an kai ga lalata shi baki ɗaya.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored