ƘARIN HASKE SS (79). TAƁA KA LASHE A CIKIN YARJEJENIYAR G*ZA DA ZA A YI KWANAKIN NAN.
A cikin sharuddan yarjejeniyar da za a fara aikatawa a G*za, kaso 70 cikin 100 da mafarkin Sin*war ya haƙƙaƙa a takarda. Saura a aikace. Alhamdulillahi.
Wannan Nasara ce, domin ba haka maƙiya suka so ba. Da ace sun samu yadda suke so, da yanzu ba maganar yarjejeniyar yaudara ake ba, da yanzu babu kowa a Ga*za.
Amma kar a manta da abunda aka rubuta a cikin ƙarin haske na ƙarshe. Yarjejeniya ce domin yin numfashi. Tabbas Sahayunawa ba za su so wannan ba. Amma shi Mahaukacin kare yana so ne a bashi lokaci ya yi numfashi, ya fara gamawa da matsalolinsu na cikin gida a Amrk. Sannan yana so ne shi a tashi haukar ya yi maganin Ira*n wadda itace tushen duk matsalolin nan.
Bari dai kar mu yi riga Malam masallaci. Sauran Jawabai za su biyo bayan an ɗabbaƙawa yarjejeniyar hannu.
Amma kar a manta wannan Nasara ce da ya kamata a yi murna. Domin lallai maƙiya sun ji kunya. Yanzu haka yan zafin kai daga cikin Sahayunawa sun fara ɗurawa Tru*np ashariya. Da yake su irin yan aiki da emotion ɗinnan ne. Ba ruwansu da aiki da Hankali. Hatta Mahaukacin kare ya fisu Natsuwa .
Muna maraba da duk abunda zai saka basahayune baƙin ciki.
Shamsudeen Hassan Zuru
14/1/2024

Amma kar a manta wannan Nasara ce da ya kamata a yi murna. Domin lallai maƙiya sun ji kunya. Yanzu haka yan zafin kai daga cikin Sahayunawa sun fara ɗurawa Tru*np ashariya.😂 Da yake su irin yan aiki da emotion ɗinnan ne. Ba ruwansu da aiki da Hankali. Hatta Mahaukacin kare ya fisu Natsuwa 😃.
Muna maraba da duk abunda zai saka basahayune baƙin ciki.
Shamsudeen Hassan Zuru
14/1/2024
0 Comments
0 Shares
0 Reviews