Sharifi ya magantu akan surkullen jaruman keyboard masu ɓuya a bayan kyamara suna rashin Albarka, bayan sun jahilci Ahl-bayt (As), kuma basu san sun jahilta ba. Addinin ka be cika ba Malam, in zuciyar ka akwai kaikayin shakkun girman Ahl-bayt (As), ko kuma kaji cewa kana son maƙiyin su koma waye.

0 Comments
0 Shares
0 Reviews