LAIFUKA DA ANNABI YAYI HANI GA AIKATA SU.
(1) Daga ido a cikin sallah.
(2) Yin waige acikin sallah.
(3) Wuce wa gaban mai sallah.
(4) Nuna musulmi da makami.
(5) Zagin (yanayin) sanyi.
(6) Zagin (yanayin) zafi.
(7) Yin fitsari ko bayan gida. Acikin ruwa.
(8) Bayan gida (kashi) a hanya.
(9) Zaman hira bayan sallar isha.
(10) Zagin iska.
(11) Dagokan maibin sallah kafin liman.
(12) Yin rantsuwa lokacin ciniki koda kana da gaskiya.
(13) Yin aski ko yanke kunba,acikin goman farko na zulhajj.
(14) Aske gemu.
(15) Barin gashin baki.
(16) Barin tufafi suja kasa.
(17) Yin magana liman na huduba.
(18) Cin albasa, ko tafarnuwa lokacin shiga jama’a.
(19) Hassada.
(20) Bincike(mara kyau).
(21) Ha’inci. (22) Zalunci.
(23) Zagin musulmi.
(24) Cin mutuncin mutum.
(25) Gulma.
(26) Kin cika alkawari.
(27) Alfahari.
(28) Takama.
(29) Zato.
(30) Warewar mutum biyu (suyi magana) alhalin su ukune, batare da iziniba.
(31) Cutar da dabba.
(32) Cin riba.
(33) Riya.
(34) Kebewa da mace (ba ajnabiyyaba).
(35) Kallon mace (wadda ba ajnabiyyaba).
(36) Rantsuwa akan karya.
(37) Yawan rantsuwa.
(38) Yin koyi da kafiri.
(39) Yin tsarki da hannun dama.
(40) Barin wuta akunne lokacin barci.
(41) Tafiya da takalmi daya.
(42) Zuwa gun bokaye.
(43) Aje kare a gida (banda na farauta ko gidan Gona).
(44) Daura ma dabba karaurawa.
(45) Ware juma’a don yin azumin nafila.
(46) Yin rantsuwa da wani abu ba Allah ba.
(47) Kiran wani da sunan sarkin sarakuna. (Allah ne sarkin sarakuna).
(48) Abota da fasiki.
(49) Fadin August yayi ruwa (wata ko tauraro).
(50) Zagin zakara.
(51) Kafirta musulmi.
(52) Mace tai azumin nafila batare da izinin mujin taba (in yana nan).
(53) Kaurace ma gadon miji ga mace.
(54) Cin abinci da hannun hagu.
(55) Zama akan kabari.
(56) Fita garin da annoba ta afka mashi.
(57) Shiga garin da annoba ta afka masa.
(58) Fifita danda acikin ‘ya’ya.
(59) Yin azumi har akai dare.
(60) Tsafi.
(61) Cin mushe.
(62) Cin hanci.
Allah ya bamu iKon kiyayewa

0 Comments
0 Shares
0 Reviews