Barcelona ta doke Real Madrid da ci 5-2 a gaban dubban magoya da ke filin wasa na King Abdullah da ke birnin Jeddah.

Wannan ce babbar nasara ta biyu da Barca ta yi a kan abokiyar hamayyarta cikin 'yan watanni.

Yaya kuka ga wasan?
Barcelona ta doke Real Madrid da ci 5-2 a gaban dubban magoya da ke filin wasa na King Abdullah da ke birnin Jeddah. Wannan ce babbar nasara ta biyu da Barca ta yi a kan abokiyar hamayyarta cikin 'yan watanni. Yaya kuka ga wasan?
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored