Wani fusataccen takfiri yayi yunƙurin tayar da Bam a haramin Sayyida Zainab (SA), wasu daga ƴan uwan sa wadda suke tare Joulani wadda ya hambarar da Shugaba Bashar Al-Assad ne suka kama shi.

Ku sake karanta rubutun da kyau, abinda kuka gani haka ne, nima nayi mamaki sosai, amma yanzu na yarda da wani abu da ba ze yiwu na bayyana shi a Fesbuk ba.

Wani fusataccen takfiri yayi yunƙurin tayar da Bam a haramin Sayyida Zainab (SA), wasu daga ƴan uwan sa wadda suke tare Joulani wadda ya hambarar da Shugaba Bashar Al-Assad ne suka kama shi. Ku sake karanta rubutun da kyau, abinda kuka gani haka ne, nima nayi mamaki sosai, amma yanzu na yarda da wani abu da ba ze yiwu na bayyana shi a Fesbuk ba.
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored