Wani bincike da aka yi a Jami'ar Tulane ta Amurka ya gano cewa mutanen da ke shan gahawa da safe na samun raguwar hatsarin kamuwa da cututtukan zuciya, idan aka hada da masu sha a kowane lokaci.

An yi binciken ne kan mutum 16,000 a Amurka.

Sau nawa kuke shan gahawa a rana?
Wani bincike da aka yi a Jami'ar Tulane ta Amurka ya gano cewa mutanen da ke shan gahawa da safe na samun raguwar hatsarin kamuwa da cututtukan zuciya, idan aka hada da masu sha a kowane lokaci. An yi binciken ne kan mutum 16,000 a Amurka. Sau nawa kuke shan gahawa a rana?
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored