KARYA TAMBAYA LALATA SIHIRI

Wanan hadin maganine mujarrabun yana lalata kowanne irin sihirii da IZININ Allah

Yana lalata kowanne irin kulli da iznin Allah

Koda lamarin Wanda aka hada da aljanii muddin akayi wanan hadin maganin komae zai warware da IZININ

GA YADDA AKE HADA MAGANIN
Ana sassakowa sassaken tsamiya ranar lahadi sai Azo dashii gida bayan ya bushe adaka sai araba GARIN maganin kashii 3,

Kashii DAYA anayin wanka dashiii
Kashii na biyu ana zubawa acikin ruwa ana Sha ,
Kashii na uku ana hayakii dashiii

Insha Allah muddin akayi wanan duk abinda yake jikinka zai lalata da IZININ Allah

TAMBIHII
ana amfanii da maganin har yakatae insha Allah Kona tsawon kwanaki 3 KO 7 insha Allah

ALLAMA LUKMAN MUHAMMAD
DOMIN KARIN BAYANII KOH BUKATAR WASU TAIMAKON ZAKU IYA MANA MAGANA TA INBOX KO WHATSAPP 08167967789

ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD
KARYA TAMBAYA LALATA SIHIRI Wanan hadin maganine mujarrabun yana lalata kowanne irin sihirii da IZININ Allah Yana lalata kowanne irin kulli da iznin Allah Koda lamarin Wanda aka hada da aljanii muddin akayi wanan hadin maganin komae zai warware da IZININ GA YADDA AKE HADA MAGANIN Ana sassakowa sassaken tsamiya ranar lahadi sai Azo dashii gida bayan ya bushe adaka sai araba GARIN maganin kashii 3, Kashii DAYA anayin wanka dashiii Kashii na biyu ana zubawa acikin ruwa ana Sha , Kashii na uku ana hayakii dashiii Insha Allah muddin akayi wanan duk abinda yake jikinka zai lalata da IZININ Allah TAMBIHII ana amfanii da maganin har yakatae insha Allah Kona tsawon kwanaki 3 KO 7 insha Allah ALLAMA LUKMAN MUHAMMAD DOMIN KARIN BAYANII KOH BUKATAR WASU TAIMAKON ZAKU IYA MANA MAGANA TA INBOX KO WHATSAPP 08167967789 ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD 💜💛🙏
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored