"Wallahi idan namiji ya shigo hannuna karɓansa sai dai Allah, sai dai in ni na ga dama na ce jeka. Wannan, sirrina ne". jarumar Kannywood, Samha M. Inuwa ta bayyana hakan a cikin shirin Podcast na Dokin Karfe TV

Me zaku ce?
"Wallahi idan namiji ya shigo hannuna karɓansa sai dai Allah, sai dai in ni na ga dama na ce jeka. Wannan, sirrina ne". jarumar Kannywood, Samha M. Inuwa ta bayyana hakan a cikin shirin Podcast na Dokin Karfe TV Me zaku ce?
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored