INNALILLAHI ILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJUUN.

YANZU-YANZU muke samun labarin Rasuwan Malam Ahmad Lawal daga Gidan Marigayi Galadima Tukur kwarbai Zaria city. Za'ayi Sallar jana'izarsa a yau juma'a da misalin karfe 8:00 na dare, bayan Sallar Isha'i. A Gida Galadima Tukur kwarbai zariya.

Allah ya gafarta mishi yasa aljannah makomansa, jinyan da akayi Allah yasa kaffara ce. Amin

10/1/2025
INNALILLAHI ILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJUUN. YANZU-YANZU muke samun labarin Rasuwan Malam Ahmad Lawal daga Gidan Marigayi Galadima Tukur kwarbai Zaria city. Za'ayi Sallar jana'izarsa a yau juma'a da misalin karfe 8:00 na dare, bayan Sallar Isha'i. A Gida Galadima Tukur kwarbai zariya. Allah ya gafarta mishi yasa aljannah makomansa, jinyan da akayi Allah yasa kaffara ce. Amin 10/1/2025
0 Comments 0 Shares 0 Reviews
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored
Sponsored